Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

amurka

  • Martanin Duniya kan Janyewar Amurka Daga Yarjejeniyar Nukiliyar Iran

    Martanin Duniya kan Janyewar Amurka Daga Yarjejeniyar Nukiliyar Iran

    May 09, 2018 08:47

    Tun bayan da shugaba Donald Trump na Amurka ya sanar da janye kasarsa daga yarjejeniyar nukiliyar da manyan kasashen duniya suka cimma da Jamhuriya Musulinci ta Iran, duniya ke ci gaba da maida martani kan matakin na Trump.

  • Rasha Ta Bayyana Cewa: Fitar Amurka Daga Yarjejeniyar Nukiya Ya Zubar Da Mutuncinta

    Rasha Ta Bayyana Cewa: Fitar Amurka Daga Yarjejeniyar Nukiya Ya Zubar Da Mutuncinta

    May 09, 2018 06:47

    Jakadan Amurka a tarayyar turai Vladimir Chizhov ne ya bayyana haka sannan ya kara da cewa matakin babban kuskure ne na tarihi

  • Amurka Ta Kara Dorawa Venezuela Takunkumai Na Tattalin Arziki.

    Amurka Ta Kara Dorawa Venezuela Takunkumai Na Tattalin Arziki.

    May 08, 2018 19:06

    Mataimakin shugaban kasar Amurka ya bada sanarwan dorawa yan kasuwan kasar Venezuela 3 da kuma wasu kamfanonin kasar 20.`

  • Amurka Ta Fice Daga Yerjejeniyar Shirin Nukliyar Kasar Iran

    Amurka Ta Fice Daga Yerjejeniyar Shirin Nukliyar Kasar Iran

    May 08, 2018 19:05

    Shugaban kasar Amurka Donald Trump Ya Bayyana Ficewar Kasar Amurka daga yerjejeniyar shirin nukliyar kasar Iran wacee kasar ta Amurka da wasu manya manyan kasashen duniya 5 suka kulla tare da kasar ta Iran a shekara ta 2015.

  • Qassemi: Amurka Za Ta Yi Nadamar Ficewa Daga Yarjejeniyar Nukiliya

    Qassemi: Amurka Za Ta Yi Nadamar Ficewa Daga Yarjejeniyar Nukiliya

    May 07, 2018 11:11

    Kakakin Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran, Bahram Qassemi, ya bayyana cewar Amurka za ta yi nadama mai girma matukar ta fice daga yarjejeniyar nukiliyan da aka cimma da Iran.

  • Trump Zai gana Da Jae-in Gabanin Ganawa Da Kim

    Trump Zai gana Da Jae-in Gabanin Ganawa Da Kim

    May 05, 2018 18:00

    Shugaban Amurka Donald Trump, zai karbi bakuncin takwaransa na Koriya ta kudu Moon Jae-in a ranar 22 ga wannan watan, gabanin ganawar da aka shirya yi tsakaninsa da Shugaban Koriya ta arewa kim Jong Un.

  • OPCW Ta Gama Bincikenta A Garin Duma Na Siriya

    OPCW Ta Gama Bincikenta A Garin Duma Na Siriya

    May 05, 2018 17:06

    Kungiyar haramta amfani da makamai masu guba ta duniya, (OPCW), ta ce tawagar da ta tura Siriya, dangane da zargin da aka yi wa kasar, na amfani da makamai masu guba wajen kai hari kan fararen-hula, ta kammala bincikenta a garin Duma.

  • Zarif: Iran Na Da Hakkin Mayar Da Martani Idan Amurka Ta Fice Daga Yarjejeniyar Nukiliya

    Zarif: Iran Na Da Hakkin Mayar Da Martani Idan Amurka Ta Fice Daga Yarjejeniyar Nukiliya

    May 03, 2018 17:24

    Ministan harkokin wajen kasar Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran tana da hakkin mayar da martani matukar dai Amurka, a matsayinta na wani bangare na yarjejeniyar nukiliyan da aka cimma a shekara ta 2015, ta fice daga cikinta.

  • Sanatan Amurka Ya Gargadi Trump Kan Ficewa Daga Yarjejeniyar Nukiliya Kan Shirin Iran

    Sanatan Amurka Ya Gargadi Trump Kan Ficewa Daga Yarjejeniyar Nukiliya Kan Shirin Iran

    Apr 30, 2018 06:48

    Dan majalisar dattijan Amurka Ben Cardin ya gargadi Donald Trump da kada ya dauki matakin ficewa daga yarjejeniyar nukiliya da aka cimmawa tare da Iran.

  • Wasu Senatocin Amurka Sun Bukaci A Hana Gwamnatin Kasar Mikawa Turkia Jiragen Yaki Samfurin F-35

    Wasu Senatocin Amurka Sun Bukaci A Hana Gwamnatin Kasar Mikawa Turkia Jiragen Yaki Samfurin F-35

    Apr 27, 2018 12:01

    Senatocin majalisar dattawan kasar Amurka uku sun gabatarwa majalisar bukatar a dakatar da mikawa kasar Turkiya jarage yaki samfurin F-35 da ta saya.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS