-
Wata Mota Shake Da Bama-Bamai Ta Tarwatse A Birnin Magadushu
May 17, 2017 18:51Sojoji uku ne suka rasa rayukansu sanadiyar tashin Bam cikin wata Mota da aka sanya a birnin Magadushu fadar milkin kasar Somaliya
-
Wata Mota Shake Da Bama-Bamai Ta Tarwatse A Kudancin Birnin Bagdaza
May 11, 2017 19:16Akalla Mutane 4 Suka rasa rayukansu sanadiyar tarwatsewar wata mota shake da bama-bamai a kudancin birnin Bagdaza na kasar Iraki.
-
Harin Bam Ya Hallaka Mutane 6 A Somaliya
May 09, 2017 06:41Akalla Mutane 6 ne suka rasa rayukansu yayin da wasu 10 da daban suka jikkata sanadiyar tarwatsewar wata Mota shake da bama-bamai a Magadushu babban birnin kasar Somaliya
-
Paparoma Ya Soki Amfani Da Sunan 'Uwa' Da Amurka Ta Yi Ga Bomb Din Da Ta Kai Hari Afghanistan
May 07, 2017 18:13Shugaban mabiyar darikar katolika ta duniya Paparoma Francis yayi Allah wadai da amfani da kalmar "Uwa" (Mother) da Amurka ta yi wajen sanya wa bomb din nan da ta yi amfani da shi a kasar Afghanistan a kwanakin baya.
-
Wani Bom Ya Tarwatse A Birnin Mogadishu Fadar Mulkin Kasar Somaliya
Apr 29, 2017 17:44Majiyar tsaron Somaliya ta sanar da cewa: Wani bom ya tarwatse a birnin Mogadishu fadar mulkin kasar Somaliya, inda ya jikkata wasu mutane biyu.
-
An Kai Harin Kunan Bakin Wake A kasar Somaliya
Apr 10, 2017 11:21Wani dan kunan bakin wake ya tarwatsa kansa a birnin Mogadishu fadar mulkin kasar Somaliya a yau.
-
Rasha: An sake jin Fashewar Wasu Abubuwa Masu Karfi A Saint Petersburg.
Apr 06, 2017 18:56Jami'an tsaron Rasha sun sanar da fashewar wasu abubuwa masu karfi a garin Saint Petersburg a yau alhamis.
-
Iraki: Bama-bamai biyu Sun Fashe A birnin Bagdaza.
Apr 06, 2017 18:56Jami'an 'yan sandan sun sanar da cewa a kalla mutane 9 ne su ka mutu da jikkata sanadiyyar fashewar wasu bama-bamai biyu a yammaci da kudancin Bagadaza.
-
Wani Abu Ya Fashe Ya Kuma Kashe Mutane 10 A Birnin Saint Pertersburg Na Kasar Rasha
Apr 03, 2017 13:52Majiyar jami'an tsaro a birnin Saint Pertersburg na kasar Rasha ta bayyana cewa mutane 10 ne suka rasa rayukansu sanadiyyar fashewar wani abu a wata tashar Metro a cikin birnin birnin.
-
Mutane da dama sun rasu sanadiyar fashewar Bam a birnin Bagdaza
Mar 30, 2017 05:20Akalla Mutane 10 ne suka rasa rayukansu yayin da wasu sama da 40 suka jikkata sanadiyar tashin wani Bam dake makile cikin mota a wajen wani bincike na Bagdaza babban birnin kasar Iraki.