Pars Today
Shugaban bangaren siyasa na kungiyar Hamas Ya yi Allah wadai da harin da aka kai wa piraministan Palasdinawa a yankin Gaza a jiya Talata.
Kungiyar gwagwarmayar musulunci ta Hamas ta yi tir da karatowar lokacin mayar da ofishin jakadancin Amurkan zuwa birnin Kudus.
Bangaren Soja na kungiyar Hamas, wato rundunar Izzudin Kassam ne ya sanar da kashe dan sahayoniya a garin Nabulus da ke yammacin kogin Jordan.
Shugaban bangaren siyasa na kungiyar Hamas Isma'ila Haniyyah ya ce; Kungiyar ba za ta taba sauya matsayarta akan gwagwamaryama ba saboda wani mataki da gwamnatin Amurka ta dauka
Jami'in kungiyar Hamas, Isma'ila Ridhwan ne ya bayyana gamsuwarsu da shawarar Sayyid Hassan Nasrallah akan shata dubarun kalubalantar haramtacciyar Kasar Isra'ila.
Jami'in Kungiyar gwgawarmaya ta Hamas, Mahmud Zahar ya bayyana cewa; Babu wani mutum daya a cikin 'yan kungiyar ta Hamas da ya aminta da batun kwance damarar yaki.
Shugaban Kungiyar Hamas a yankin Gaza Yahya Sinwar ya ce; Makamin da yake hannun kungiyar ta Hamas mallakin dukkanin palasdinawa ne.
Shugaban kungiyar Hamas na zirin Gaza, Yahya Sinouar, ya bayyana cewa babu wani mahaluki a duniya da zai cilasta masu ajiye makamai ko kuma amuncewa da Isra'ila a matsayin kasa.
Haramtacciyar kasar Isra’ila na da shirin gina wata sabwar unguwa ta yahudawa a cikin yankunan palastinawa da ta mamaye a cikin birnin quds.
Kungiyar gwagwarmayar Palasdinawa ta Hamas ya yi Allah wadai da furucin ministan harkokin sayan hannun jari na kasar Sudan kan al'ummar Palasdinu.