-
Iran Ta Yi Allawadai Da Matakin Buritaniya na Haramta Kungiyar Hezbollah
Mar 02, 2019 09:37Jamhuriya Musulinci ta Iran, ta yi allawadai da matakin mahukuntan birnin Londan, na haramtawa da kuma sanya kungiyar Hezbollah, ta kasar Lebanon, cikin jerin kungiyoyin 'yan ta'adda.
-
Rasha Da Burtaniya Sun Dawo Da Huldar Tattaunawa Tsakaninsu
Feb 16, 2019 13:50Mahukuntan Moscow da Landon sun dawo da huldar diflomatsiya tattaunawa a tsakaninsu bayan shafe watanni 11, tun bayan kiki-kakar da ya shiga tsakaninsu kan batun jami'an leken asirin nan na Rasha Skripal.
-
Firai Munistan Britania Ta Isa Brussels Dangane Da Ficewar Kasar Daga Tarayyar Turai
Feb 07, 2019 14:48Firai Ministan kasar Britania Thereser May ta isa birnin Brussels na kasar Belguim dangane da shirin ficewar kasarta daga tarayyar Turai.
-
Sojojin Britaniya 5 Suka Halaka A Sansaninsu A Siriya
Jan 10, 2019 08:45Wasu majiyoyin labarai a kasar Siriya sun bayyana cewa sojojin kasar Britania 5 ne suka halaka a lokacinda yan ta'adda na kungiyar Daesh wadanda har yanzun suke iko da yankin Dair-Zur daga gabacin kasar suka cilla makamai masu linzami a kansu.
-
Birtaniya Ta Yi Gargadi Akan Sake Dawowar Kungiyar Alka'ida
Dec 23, 2018 03:15Jami'i mai kula da harkokin tsaro a Maikatar harkokin cikin gidan Birtaniya Ben Wallace ya ce; Kungiyar alka'ida tana da niyyar kai wasu sabbin hare-hare akan filaye jiragen sama a nahiyar turai
-
Masu Rikici A Yemen Sun Amince Shiga Shirin Samar Da Zaman Lafiya
Nov 19, 2018 13:14Bangarorin dake rikici a Yemen, sun sanar da amince wa da shirin tattaunawa na Majalisar Dinkin Duniya domin samar da zaman lafiya a kasar.
-
Biritaniya Ta Gabatar da Daftarin Kudirin Dakatar Da Bude Wuta A Yemen
Nov 19, 2018 12:28Biritaniya ta gabatar wa kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya, da wani daftarin kudiri kan dakatar da bude wuta da yadda za a samu kai kayan agaji ga al'ummar kasar Yemen.
-
Ministan Harkokin Wajen Biritaniya Na Ziyara A Tehran
Nov 19, 2018 11:44Ministan harkokin wajen Biritaniya, Jeremy Hunt, ya gana da takwaransa na Iran Mohammad Jawad Zarif, a birnin Tehran a yau Litini.
-
Dubban Mutane Sun Fito Zanga Zangar Kin-Ficewar Britania Daga Tarayyar Turai A London
Oct 21, 2018 02:54Dubban mutanen kasar Britania sun fito zanga zanga a birnin Londan ta kasar Britania inda suke bukatar gwamnatin kasar ta dakatar da shirin ficewa daga tarayyar turai, wanda ake kira Brexit.
-
Lord Norman: Hukuncin Kotun Duniya Kan Karar Da Iran Ta Shigar Yana Da Muhimmanci
Oct 07, 2018 03:45Manzon musamman na kasar Birtaniya kan bunkasa harkokin kasuwanci tsakanin kasar da kuma Iran Lord Norman Lamont, ya bayyana hukuncin kotun duniya kan karar da Iran ta shigar kan Amurka da cewa yana da muhimmanci.