Pars Today
A Birtaniya, adadin mutanen da suka mutu a mummunar gobara data kama wani bene a yammacin birnin Landan a cikin daren ranar Talata data gabata ya kai 17.
Rahotanni daga Birtaniya na cewa a kallah mutane 12 ne suka mutu a mummunar gobara data kama wani bene a yammacin birnin Landan.
Shugaba Donald Trump na Amurka ya bayyana wa fira ministar Birtaniya, Theresa May cewa ya dage ziyarar da aka tsara zai kai a kasar.
Majalisar musulmin kasar Birtaniya ta yi tir da Allah wadai da harin ta’addancin da aka kai a birnin London fadar mulkin kasar.
Mabiya addinin muslunci a birnin Northamptonchron na kasar Birtaniya suna taimaka ma sauran jama’a marassa karfi a cikin wannan wata.
Rasha ta bukaci 'yan kasarta dasu guji zuwa Biritaniya saboda barazana ta'addanci a kasar bayan harin da ya yi sadadin mutuwar mutane 22 da kuma raunana wasu 75 a Manchester.
'Yan Sandan kasar Libya sun kama mahaifin matashin da ake zargi da kai harin ta'addanci cibiyar raye-raye ta Manchester Arena da ke birnin Manchester na kasar Ingila da yayi sanadiyyar mutuwar mutane 22 da raunana wasu da dama.
An shiga wani takun tsaka tsakanin Amurka da kasar ta Biritaniya akan wasu bayanai da jaridu suka wallafa a Amurka kan harin ranar Litini wanda ya hallaka mutane 22 tareda raunana wasu 59 a Manchester.
Musulmin kasar Birtaniya sun nuna alhininsu dangane da harin da ta’addancin da aka kai a birnin Manchester tare da kashe jama’a.
Yan sanda a Biritaniya sun sanar da cafke mutane uku da ake zargi da hannu a harin kunar bakin waken birnin Manchester.