Pars Today
Shugaban cibiyar tafiyar da tsarin mulki a ma'aikatar tsaron kasar Rasha Mikhail Mezentsev ne ya snaar da cewa an bude manyan wurare shiga da fice domin ba da dama ga yan gudun hijirar Syria da su koma gida
Gwamnatin kasar Jamus ta bada sanarwan dage takunkuman tattalin arzikin da ta dorawa kasar Turkia a shekara ta 2017 bayan da jami'an tsaron kasar Turkia suka kama wasu masu rajin kare hakkin bil'adama da yan jarida guda 6 suka tsare.
Mataimakin firaiministan kasar Italiya ya bayyana cewa kasasa a shirye take a fara tattaunawa tsakanin tarayyar Turai da kasar Rasha don dage takunkuman da tarayyar ta Turai ta dorawa kasar ta Rasah.
Shugaban Kasar Sudan Umar Hassan al-Bashir ne ya bayyana bukatar ganin Amurkan ta daukewa kasarsa takunkumi a yayin ganawa da kafafen wats labarun Amurka.
Shugaban kasar sudan ya bukaci mahukuntan Amurka da su dage takunkumin da suka kakabawa kasar sa.
Shugaba Donald Trump na Amurka ya tsawaita da watanni uku lokacin tsammanin cirewa kasar Sudan takunkumin tattalin arziki na tsawan shekaru 20 da ya ragargaza tattalin arzikin kasar.
A dai dai lokacinda gwamnatin shugaban Umar Hassan Al-bashir na kasar Sudan take kokarin kyautata dangantakarta da kasar Amurka , gwamnatin Amurka ta bada sanarwan cewa zata sassautawa kasar takunkuman da ta dora mata