-
Kotun Kolin Iraki Ta Soke Zaben Yankin Kurdistan
Nov 20, 2017 10:02Kotun koli a Iraki ta sanar da soke zaben yankin Kurdistan da aka gudanar a watan Satumba da ya gabata.
-
Ibadi: Gwamnatin Tsakiya Za Ta Karbi Iko Da Dukkanin Iyakoki Daga Kurdawa
Nov 15, 2017 06:37Pira ministan kasar ta Iraki Haydar Ibadi ya jaddada cewa za su karbi iyakokin ne ba tare da tashin hankali ko amfani da karfi ba.
-
Iraki: Gwamnatin Bagadaza Ta Zargi Arbil Da Rashin Aiki Da Yarjejeniyar Tsaro
Nov 02, 2017 11:53Sojojin Kasar ta Iraki sun ja kunnen yankin na Kurdawa akan idan ba su yi aiki da yarjejeniyar ba ta tabbatar da tsaro a iyakoki, to za su shiga da kansu.
-
Mas'ud Barzani Ya Ce Zai Sauka Daga Shugabancin Yankin Kurdawa
Oct 29, 2017 19:01A wani jawabi da ya gudanar dazun nan ta hanyar kafafen watsa labaru,Barzani ya tabbtar da cewa zai sauka daga farkon watan Nuwamba mai zuwa.
-
Iraki Ta Dakatar Da Aikin Soji Na Sa'o'i 24 A Yankunan Da Ake Takaddama
Oct 28, 2017 06:29Firayi ministan Iraki, Haïder al-Abadi, ya bada umurnin dakatar da duk wani aikin sojin kasar na sa'o'i 24 a yankunan da ake takaddama akansu.
-
Firayi Ministan Iraki Na Ziyara A Turkiyya
Oct 25, 2017 11:19Firayi ministan Iraki, Haidar al-Abadi, ya gana da shugaban kasar Turkiyya, Recep Tayyip Erodgan a wata ziyara da ya soma yau a birnin Ankara.
-
Haramtacciyar Kasar Isra'ila Ta Nuna Goyon Bayanta Ga Kurdawa
Oct 21, 2017 18:21Tashar telbijin din al'alam ta nakalto cewa; Pira ministan haramtacciyar Kasar Isra'ila yana ci gaba da nuna goyon bayansa ga kokarin ballewar Kurdawa.
-
Iraki : Kasancewar Mayakan PKK A Kirkuk Shelanta Yaki Ne
Oct 15, 2017 17:43Gwamnatin Iraki ta ce kasancewar mayakan kurdawa Turkiyya na PKK a yankin Kirkuk da sojojin kasar ke kokarin kwatowa shelanta yaki ne a kan ta.
-
Iraki : Kotu Ta Umurci A Cafke Wadanda Suka Shirya Zaben Kurdistan
Oct 11, 2017 16:53Wata kotu a Iraki ta bada umurnin a cafke mutanen da suka jagoranci shirya zaben raba gardama na bellewar yankin Kurdistan.
-
Iraki / Kurdistan : Ba Ma Son Yin Fito Na Fito _Abadi
Oct 05, 2017 10:06Firayi ministan Iraki Haider al-Abadi ya tabbatar da cewa ba sa son yin fito na fito bayan zaban raba gardama yankin Kurdistan.