Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Mali

  • Faransa : Macron Zai Ziyarci Sojojin Kasarsa A Mali

    Faransa : Macron Zai Ziyarci Sojojin Kasarsa A Mali

    May 18, 2017 15:11

    A gobe Juma'a ne ake sa ran shugaban Kasar Faransa Emmanuel Macron zai ziyarci sojojin kasarsa dake jibge a kasar Mali.

  • Sace Wasu Ma'aikatan Kungiyar Red Cross Guda 4 A Kasar Mali

    Sace Wasu Ma'aikatan Kungiyar Red Cross Guda 4 A Kasar Mali

    May 16, 2017 12:15

    Kungiyar bada agajin gaggawa ta kasa da kasa ta Red Cross ta sanar da sace wasu ma'aikatanta guda hudu a kasar Mali.

  • An Gudanar Da Aikin Gyaran Masallacin Laka Mafi Girma A Duniya Da Ke Mali

    An Gudanar Da Aikin Gyaran Masallacin Laka Mafi Girma A Duniya Da Ke Mali

    May 12, 2017 11:51

    A jiya ne daruruwan mutane suka gudanar da aikin gyaran masallacin garin Djenné da ke kasar Mali, masallacin ginin Laka zalla mafi girma a duniya.

  • Kasashen Nijar, Mali Da Chadi Sun Cimma Yarjejeniyar Aiki Tare A Fagen Lamurran Shari'a

    Kasashen Nijar, Mali Da Chadi Sun Cimma Yarjejeniyar Aiki Tare A Fagen Lamurran Shari'a

    May 11, 2017 05:51

    Kasashen Nijar, Mali da Chadi sun sanya hannu kan wata yarjejeniya ta aiki tare a tsakaninsu a fagen lamurran da suka shafi shari'a a kokarin da kasashen suke yi na fada da matsaloli na tsaro da suke fuskanta.

  • Mali : An Kaiwa Sansanin MDD Hari A Tombuctu

    Mali : An Kaiwa Sansanin MDD Hari A Tombuctu

    May 04, 2017 05:50

    Tawagar wanzar da zaman lafiya ta MDD a Mali, ta sanar da mutuwar sojinta guda da kuma jikkatar wasu tara a wani hari da aka kaiwa sansanninta a birnin Tombuctu.

  • An Kara Tsawaita Dokar Ta Baci da Watanni Shida A Kasar Mali

    An Kara Tsawaita Dokar Ta Baci da Watanni Shida A Kasar Mali

    Apr 30, 2017 16:46

    Majalisar Dokokin kasar Mali ta tsawaita dokar ta bacin da aka sanya a kasar na tsawon wasu watanni shida masu zuwa a ci gaba da kokarin da gwamnatin kasar take yi na fada da ta'addanci da kuma masu tsatstsaurar ra'ayin addini da suke kai hare-hare a arewaci kasar.

  • An Tsawaita Doka Ta Maci Zuwa Wasu Watanni Shidda A Kasar Mali

    An Tsawaita Doka Ta Maci Zuwa Wasu Watanni Shidda A Kasar Mali

    Apr 30, 2017 13:54

    Majalisar dokokin kasar Mali ta amince da tsawaita doka ta baci a kasar har zuwa 31 ga watan Octoba mai zuwa, wato watammim shidda nan gaba.

  • Mali : Red Cross Ta Dakatar da Aiki A Kidal

    Mali : Red Cross Ta Dakatar da Aiki A Kidal

    Apr 26, 2017 11:07

    Kungiyar agaji ta kasa da kasa red cross ta sanar da sanar da dakatar da aikinta na wani dan lokaci a yankin Kidal dake arewacin kasar Mali.

  • Gwamnatin Kasar Mali Ta Kafa Dokar Ta Baci Na Kwanaki 10 A Duk Fadin Kasar

    Gwamnatin Kasar Mali Ta Kafa Dokar Ta Baci Na Kwanaki 10 A Duk Fadin Kasar

    Apr 20, 2017 15:03

    Gwamnatin kasar Mali ta bada sanarwan kafa doka ta bacu a duk fadin kasar sanadiyyar harin ta'addancin da aka kai kan sansanin sojojin kasar a garin Gourma Rharous na arewacin kasar.

  • Tashin Bom Ya Jikkata Dakarun Wanzar Da Zaman Lafiya A Kasar Mali

    Tashin Bom Ya Jikkata Dakarun Wanzar Da Zaman Lafiya A Kasar Mali

    Apr 19, 2017 17:47

    Tashin wani bom a yankin arewacin Mali ya jikkata dakarun wanzar da zaman lafiya na Majalisar Dikin Duniya da ke kasar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS