Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Mali

  • An Soki Dirar Mikiyan Da Gwamnatin Kasar Mali Take Yi Wa Kafafen Yada Labarai

    An Soki Dirar Mikiyan Da Gwamnatin Kasar Mali Take Yi Wa Kafafen Yada Labarai

    Apr 16, 2017 19:13

    Shugaban kungiyar gidajen radio masu zaman kansu a kasar Mali yayi suka kan yadda gwamnatin kasar take takurawa gidajen radio masu zaman kansu a kasar

  • Sabon Fira Ministan Mali Ya Sanar Da Sabuwar Majalisar Ministocinsa

    Sabon Fira Ministan Mali Ya Sanar Da Sabuwar Majalisar Ministocinsa

    Apr 12, 2017 11:51

    Sabon fira ministan Mali ya sanar da sunayen sabbin ministocinsa kwana guda bayan nadinsa a kan mukamin.

  • Shugaban Kasar Mali Ya Nada Sabon Fira Ministan Kasar

    Shugaban Kasar Mali Ya Nada Sabon Fira Ministan Kasar

    Apr 09, 2017 07:15

    Shugaban kasar Mali ya sanar da nadin sabon fira minista a kasar.

  • Mali: An kawo Karshen Taron Kasa Na Sasanta Al'ummu

    Mali: An kawo Karshen Taron Kasa Na Sasanta Al'ummu

    Apr 04, 2017 16:57

    A jiya litinin ne aka kawo karshen taron sasanta al'ummu a birnin Bamaku tare da cimma matsaya akan batun Azwad.

  • An Tsawaita Dokar Ta Baci A Mali

    An Tsawaita Dokar Ta Baci A Mali

    Apr 01, 2017 11:13

    Hukumomi a Mali sun tsawaita dokar ta bakin da aka kafa a kasar da kwanaki goma.

  • 'Yan bindiga sun kashe Mutane 3 a kan iyakar kasar  Mali da Bourkina Faso.

    'Yan bindiga sun kashe Mutane 3 a kan iyakar kasar Mali da Bourkina Faso.

    Mar 30, 2017 05:11

    Majiyar tsaron Mali ta sanar da kisan Mutane uku a kusa da kan iyakar kasar da Bourkina Faso sakamakon harin 'yan bindiga.

  • Mali:Sojojin Sun Kashe Masu Wuce Gona Da Iri Goma

    Mali:Sojojin Sun Kashe Masu Wuce Gona Da Iri Goma

    Mar 27, 2017 12:03

    Sojojin Gwamnatin Mali Sun yi nasarar kashe 'yan ta'adda 10 a wasu hare-hare da aka kai a tsakiyar kasar.

  • An kai wasu tagwayen hare-haren ta'addanci a kasar Mali

    An kai wasu tagwayen hare-haren ta'addanci a kasar Mali

    Mar 26, 2017 18:19

    Tagwayen hare-haren ta'addanci ya yi sanadiyar mutuwa da kuma jikkatar jami'an tsaro a kasar Mali.

  • MDD Ta Bayyana Yanayin Kasar Mali A Matsayin Yanayi Mai Tada Hankali

    MDD Ta Bayyana Yanayin Kasar Mali A Matsayin Yanayi Mai Tada Hankali

    Mar 19, 2017 11:16

    Shugaban tawagar dakarun tabbatar da zaman lafiya na Majalisar Dinkin Duniya a kasar Mali ya bayyana cewar har ya zuwa yanzu dai yanayin tsaron kasar Mali din yanayi ne mai tada hankalin gaske duk kuwa da dakarun tabbatar da zaman lafiya da aka tura kasar da kuma 'yan wasu nasarori da aka samu a wannan fagen.

  • MDD: Har Yanzu Da Sauran Rina A Kaba Kan Batun Tsaro A Mali

    MDD: Har Yanzu Da Sauran Rina A Kaba Kan Batun Tsaro A Mali

    Mar 19, 2017 06:40

    Babban jami'in majalisar dinkin duniya kan ayyukan wanzar da zaman lafiya Hervé Ladsous ya fadi a jiya cewa, har yanzu akwai barazanar tsaro a kasar Mali.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS