-
Mali : An kashe Kwamandan Mayakan Dake Goyan Bayan Gwamnati
Mar 18, 2017 05:53Rahotanni daga Mali na cewa an kashe kwamadan kungiyar 'yan tawayen (GATIA) mai goyan bayan gwamnatin kasar.
-
An kashe Sojojin Mali biyu
Mar 14, 2017 05:55Wani jami'in tsaron Mali ya sanar da kisan Sojojin kasar biyu a kusa da kan iyakar kasar da Nijer
-
Gwamnatin Mali Da 'Yan Tawaye Suna Ci Gaba Da Tattaunawa
Mar 11, 2017 06:44Bangarorin gwamnatin Mali da kuma 'yan tawayen arewacin kasar na ci gaba da gudanar da tattaunawa da nufin samun sulhu mai dorewa.
-
Mali: Fararen Hula Suna Fuskantar Matsalar Tabarbarewar Harkokin Tsaro
Mar 10, 2017 12:42Majalisar Dinkin Duniya ta ce Mazauna arewacin kasar Kasar Mali Suna furkantar matsalolin rashin tsaro da koma bayan tattalin arziki
-
An Kashe Sojojin Mali 11 A Iyaka Kasar Da Burkina Faso
Mar 06, 2017 05:52Ma'aikatar tsaro a Mali ta sanar da mutuwar wasu sojojin kasar 11 da kuma wasu 5 da suka raunana a yayin wani hari da aka kai masu a yankin Boulkessi dake kan iyaka da Burkina Faso.
-
Hadewar kungiyoyin masu tsaurin ra'ayin addini wuri guda a kasar Mali
Mar 06, 2017 05:45Wani sabon hadin gwiwa tsakanin kungiyoyin Ansarudin da Almrabitun da Duniya ke kalonsu a matsayin kungiyoyin 'yan ta'adda a kasar Mali
-
Rikicin Kabilanci ya hallaka Mutane 20 a Kasar Mali
Feb 26, 2017 18:01Ma'aikatar tsaron kasar Mali ta sanar da kisan Mutane 20 sanadiyar wani rikicin kabilanci a tsakiyar kasar.
-
Gwamnati Da 'Yan Tawayen Mali Sun Cimma Yarjejeniya Tabbatar Da Iko A Arewacin Kasar
Feb 26, 2017 05:52Rahotanni daga kasar Mali na nuni da cewa kungiyoyi masu dauke da makami a kasar sun amince da tabbatar da ikon gwamnatin kasar a arewacin kasar wanda ya kasance babban tarnakin aiwatar da yarjejeniyar sulhun da aka cimma a kasar a shekara ta 2015.
-
Mali : Matasa Sun Farmawa Wuraren Saye Da Shan Barasa A Tunbuctu
Feb 25, 2017 16:58Matasa a birnin Tumbuctu dake arewacin kasar Mali sun farmawa wuraren saye da sayarwa da kuma shan barasa, wanda suka danganta da wuraren bata tarbiya.
-
An kai hari kan Dakarun Nijer a kan iyakar kasar da Mali
Feb 24, 2017 05:14Wasu ‘yan bindiga sun kai hari akan wani karamin barikin sojin Nijar dake kusa da kan iyakar kasar da Mali.