-
Gwamnatin Tarayyar Najeriya Za Ta Taimaka Ma Yara Kurame
Apr 07, 2016 10:19Ma'aikatar kiwon lafiya ta tarayyar Najeriya ta yi alkawalin taimaka ma kanan yara masu fama da matsalar kurunta.
-
Sharhin Jaridun Mako A Najeriya
Apr 07, 2016 00:57Sharhin jaridun Najeriya da suka fito a cikin wannan mako da muke ciki.
-
Najeria ta bukaci Gwamnatin Burundi da 'yan Adawa su zauna kan tebirin shawara
Apr 06, 2016 05:27Gwamnatin Najeria ta bukaci Gwamnatin Burundi da 'yan Adawa su zauna kan tebirin shawara
-
Najeria ta bukaci Gwamnatin Burundi da 'yan Adawa su zauna kan tebirin shawara
Apr 06, 2016 03:19Gwamnatin Najeria ta bukaci Gwamnatin Burundi da 'yan Adawa su zauna kan tebirin shawara
-
An cafke Jagoran Kungiyar Islama Ta Ansaru A Najeriya
Apr 03, 2016 12:37Rundunar Sojin Najeriya ta sanar da cafke jagoran kungiyar islama ta Ansaru dake da alaka da kungiyar boko haram da kuma Al'Qaida reshen kasashen larabawa ta Aqmi.
-
Harkar Musulinci Ta Nisanta Kan Ta Daga Zarge-zarge
Apr 01, 2016 14:41Malam Yakubu Yahaya Katsina ya musanta zagirnin da ake yi wa harkar islamiya a Najeriya
-
Kungiyar Boko Haram ta ce za ta ci gaba da gwagwarmaya
Apr 01, 2016 13:12Kungiyar Boko Haram ta ce tana nan daram dakam kuma za ta ci gaba da gwagwarmaya
-
An Samu Bashin Naira Biliyan 1.6 Domin Biyan Albashin Kananan Hukumomin Abuja
Apr 01, 2016 08:40Ministan babban birnin tarayyar Najeriya Abuja ya bayar da bashin Naira biliyan 1.6 domin biyan albashin ma'aikatan kananan hukumomin Abuja.
-
Masar Ta Doke Najeriya A Neman Shiga Gasar AFCON
Apr 01, 2016 03:11A ci gaba da wasannin neman shiga gasar cin kofin nahiyar Afirka, kungiyar kwallon kafa ta Masar ta doke Nigeria da ci daya mai ban haushi.
-
Iyayen Matan Chibok: 'Yar Kunar Bakin Waken Karamu Ba 'Yar Mu Ba Ce
Mar 31, 2016 12:38Wasu daga cikin iyayen 'yan matan sakandaren garin Chibok da ke jihar Bornon Nijeriya sun musanta ikirarin da yarinyar nan da jami'an tsaron kasar Kamaru suka kama a kwanakin baya tana shirin kai harin kunar bakin-wake ta yi na cewa tana daga cikin 'yan matan Chibok din da Boko Haram suka sace kimanin shekaru biyu da suka gabata, inda suka ce lalle ba 'yarsu ba ce.