-
Najeriya : Mutane 15 Suka Mutu A Ruftawar Wani Bene A Lagos
Mar 08, 2016 14:04Rahotanni daga Najeriya na cea mutane 15 ne suka rasa rayukan su sakamakon ruftawar wani bene mai hawa biyar da ake cikin ginawa a unguwar Lekki dake jihar Lagos.
-
MTN Ya Taimaka Wa Boko Haram A Najeriya, inji Shugaba Buhari
Mar 08, 2016 13:16Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayana cewa kamfanin sadarwa na MTN mallakin kasar Afrika ta kudu ya taimaka wa ayyukan kungiyar Boko Haram, musamen kan rashin toshe miliyoyan layukan da ba a yi wa rijista ba.
-
Gwamnati: "Shigar Nijeriya Kawancen Musulunci Ba Shi Da Alaka Da Addini"
Mar 08, 2016 02:16Ministan harkokin wajen Nijeriya Mr. Geoffrey Onyama ya bayyana cewar sabanin korafe-korafen da wasu suke yi, shigar Nijeriya rundunar hadin gwiwar kasashen Musulmi karkashin jagorancin Saudiyya don 'fada da ta’addanci' ba shi da alaka da wani addini.
-
Shugaba Zuma Zai Fara Ziyarar Aiki A Nijeriya A Yau Talata
Mar 08, 2016 02:15A yau Talata ne ake sa ran Shugaban kasar Afirka ta Kudu Jacob Zuma zai fara wata ziyarar aiki ta kwanaki biyu a Nijeriya a bisa gayyatar da takwararsa na Nijeriyan Muhammadu Buhari yayi masa don karfafa alakar da ke tsakanin kasashen biyu.
-
Rundunar Sojin Nijeriya Ta Sanar Da Ceto Mutane 63 Daga Hannun Boko Haram
Mar 04, 2016 12:42Rundanar sojin Nijeriya ta sanar da samun nasarar kwato wasu mutane 63 daga hannun 'yan kungiyar Boko Haram da suka garkuwa da su bayan da sojojin suka fatattaki ‘yan ta’addan daga wasu kauyuka da yankuna na jihar Borno da ke arewa maso gabashin Nijeriyan.
-
Rikici Ya Daibaibaye Jam'iyyar Adawa Ta PDP A Najeriya
Mar 03, 2016 09:10Rikici ya dabaibaye jam'iyyar PDP mai adawa atayarra Najeriya, ta yadda wasu daga cikin 'ya'yan jam'iyyar sun fara ficewa.
-
Najeriya Mutane Na Jiran Samun Saukin Rayuwa A Kasar
Mar 03, 2016 04:10A Najeriya mutane suna ci gaba da jiran ganin an samu warwarewar matsalolin da suke fama da su.
-
Boko Haram: Satar Kananan Yara
Mar 03, 2016 04:00An Zargi kungiyar Bokoharam da satar kananan yara da kuma maida wasu dubbai 'yan gudun hijira.
-
Hukumar Jarrabawa Ta JAMB A Nigeria Ta Fitar Da Sakamakon Jarrabawa Na Yara 200,000
Mar 02, 2016 07:51Hukumar Jarrabawa Ta JAMB A Nigeria Ta Fitar Da Sakamakon Jarrabawa Na Yara 200,000
-
Sanar Da Sakamakon Zaben Nijar Zagaye Na Faro
Mar 02, 2016 04:22Jama’a masu Assalamu Alaikum barkanku da warhaka barkanmu kuma da sake saduwa da kua cikin wanann shiri na Afirka a mako.