-
Yan Siyasar Mauritaniya Sun Yi Allah Tsine Da Harin Wuce Gona Da Irin HKI Kan Yankin Palasdinu
Nov 15, 2018 18:56Jam'iyyar Rafah ta kasar Mauritaniya ta yi Allah wadai da bakar siyasar gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila kan yankin Zirin Gaza na Palasdinu.
-
Wani Matashin Bapalasdine Ya Yi Shahada Bayan Jikkata Sojojin HKI Biyar A Birnin Qudus
Nov 15, 2018 18:53Wani matashin Bapalasdine ya farma sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila da wuka a birnin Qudus, inda ya jikkata sojoji biyar, sannan ya yi shahada sakamakon harbinsa da bindiga.
-
Palasdinawa Biyu Sun Yi Shahada Sanadiyar Hare-Haren HKI
Nov 13, 2018 18:58Palasdinawa biyu ne suka yi shahada a lokacinda sojojin HKI suka kai hare-hare kan yankin Gaza na kasar Palasdinu da aka mamaye a yau Talata
-
Wani Bapalasdine Ya Yi Shahada Sakamakon Harin Sojojin H.K.I Kan Yankin Zirin Gaza
Nov 09, 2018 06:30Wani bapalasdine ya yi shahada sakamakon harin wuce gona da iri da sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila suka kai kan yankin Zirin Gaza na Palasdinu.
-
Adadin Falastinawa Da Suka Shahada A Wannan Shekara Ya Kai 316
Nov 03, 2018 19:13Majiyoyin gwamnatin Palastine sun ce; tun daga lokacin da Trump ya shelanta birnin Qods a matsayin babban birnin Isra’ila ya zuwa yanzu Falastinawa 316 ne suka yi shahada.
-
Sojojin H.K. Isra'ila Sun Kashe Palasdinawa 3 A Zirin Gaza
Oct 29, 2018 12:09Jirgin saman yakin sojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya yi luguden wuta kan wasu Palasdinawa a garin Deir-al-Balah da ke yankin Zirin Gaza lamarin da ya yi sanadiyyar shahadar Palasdinawa uku.
-
Hukumar Palasdinawa Ta Yi Allah Wadai Da Ci Gaba Da Mamaye Yankunan Palasdinawa
Oct 28, 2018 19:15Ma'aikatar harkokin wajen hukumar cin kwarya-kwaryar gashin kan Palasdinawa ta yi Allah wadai da shirin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila na gina dubban gidajen Yahudawan Sahayoniyya a gabashin birnin Qudus.
-
Bapalasdine Guda Ya Yi Shahada A Garin Al-Khalil
Oct 23, 2018 18:53Sojojin Haramtacciyar Kasar Isra'ila sun harbe matashin ne a kusa da haramin annabi Ibrahim (a.s) a tsakiyar garin al-khalil da ke kudancin kogin jOrdan.
-
Qudus : Amurka Zata Hade Ofishin Wakilcinta Na Palasdinu Dana Israila
Oct 18, 2018 17:47Amurka ta sanar da cewa zata hade ofishin wakilcinta na Palasdinu waje guda da ofishin jakadancinta na Isra'ila dake birnin Qudus, kamar yadda ministan harkokin wajen Amurkar Mike Pompeo ya sanar a yau.
-
Sojojin Gwamnatin H.K.Isra'ila Sun Jikkata Palasdinawa Masu Yawa A Arewacin Garin Ramallah
Oct 02, 2018 18:59Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kaddamar da hare-haren wuce gona da iri kan daliban jami'a a arewacin garin Ramallah, inda suka jikkata Palasdinawa masu yawa.