Pars Today
Kotun tsarin mulki a Senegal, ta fitar da jerin sunayen 'yan takaran da zasu fafata a zaben shugaban kasar na watan fabrairu mai zuwa.
Dubban mutane ne su fito kan titunan birnin Dakar suna masu yin kira da a gudanar da zaben shugaban kasa da babu magudi a ciki
Wasu gungun jam'iyyun siyasa a Senegal sun tsaida shugaban kasar mai ci, Macky Sall, a matsayin dan takaran su a zaben shugaban kasar mai zuwa.
Kamfanin dillancin labarun Anatoli ya ba da labarin cewa majalisar tafiyar da mulki ta babban birnin kasar Senegal Dakar ce ta kada kuri'ar zabar Soham El Wardini a matsyain magajiya birnin
Waziriyar kasar Jamus da a halin yanzu haka take gudanar da ziyarar aiki a kasar Senegal ta bukaci daukan matakan warware matsalolin bakin haure da 'yan gudun hijira.
Rundunar 'yan sandan Senegel ta sanar da kame bakin haure 30 a birnin Dakar fadar mulkin kasar a kan hanyarsu ta neman tafiya zuwa kasashen yammacin Turai.
Kamfanin dillancin labaran Faransa ya ce ba da labarin cewa; Mutanen kasar ta Sengal sun fara kamfe na hana amfani da kayan da Amurka ta kera
Jakadan Iran a birnin Dakar na kasar Senegal ya bayyana cewa, kasashen biyu suna aiki wajen kara bunkasa ayyukan hadin gwiwa a bangaren kiwon lafiya da kuma magunguna.
A ci gaba da gasar cin kofin kwallon kafa na duniya da kasar Rasha ke karbar bakunci, a yanzu dai hankalin 'yan Afrika ya koma ga kasar Senegal, wacce zata buga wasansa na uku da Columbia a yau.
A ci gaba da gudanar da wasannin cin kofin kwallon kafa na duniya a kasar Rasha, kungiyar wasan kwallon kafa ta kasar Senegal ta samu nasarar doke kungiyar kwallon kafa ta Poland da ci 2 - 1 a wasanda suka gudanar dazu.