-
Hallaka 'yan ta'adda a Siriya
May 17, 2016 01:12Dakarun tsaron Siriya sun hallaka 'yan ta'adda 50 a gefen garin Humus
-
Sojojin Siriya Sun Kwato Asibitin Garin Deir al-Zor Daga Hannun 'Yan Da'esh
May 15, 2016 00:53Sojojin Siriya sun sami nasarar kwace asibitin garin Deir al-Zor daga hannun 'yan kungiyar ta'addan nan Da'esh bayan wani gagarumin gumurzun da ya gudana tsakanin bangarori biyu a jiya Asabar bayan da 'yan ta'addan suka mamaye asibitin.
-
Sama Da Mutane Miliyan 40 Suke Gudun Hijira Sakamakon Yakukuwa A Duniya
May 11, 2016 01:00Cibiyar kasa da kasa mai sanya ido kan 'yan gudun hijirar da yakukuwa da rikice-rikice suka tarwatsa su ta bayyana cewa ya zuwa karshen shekaran bara ta 2015 adadin irin wadannan mutanen ya kai miliyan 40.8 a duk fadin duniya.
-
Ganawar Mai Baiwa Jagora Shawara da Bashar Al-Asad
May 07, 2016 05:52Mashawarcin Jagoran juyin juya halin musulinci na Iran kan al'amuran kasa da kasa ya bayyana cewa Iran za ta yi amfani da dukkanin karfinta wajen yaki da ta'addanci a yanki.
-
Syria : An Tsawaita Yarjejeniyar Tsagaita Wuta Da Kwanaki Uku A Halab
May 07, 2016 01:23Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta sanar da tsawaita yarjejeniyar tsagaita wuta da kwanaki uku a birnin Halep dake arewacin kasar Syria.
-
Syria : An Tsawaita Yarjejeniyar tsagaita wuta Da Kwanaki Uku A Halep na Syria
May 07, 2016 00:52Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta sanar da tsawaita yarjejeniyar tsagaita wuta da kwanaki uku a birnin Halep dake arewacin kasar Syria.
-
Karshen Yakin Siriya Amfanin yanki da Duniya baki daya ne
May 05, 2016 06:00Shugaban Kasar Siriya ya tabbatar da cewa samun nasara a kan 'yan ta'adda amfanin yanki da Duniya ne
-
Mutane Da Dama Suka Rasa Rayukansu A Yakin Halab Na Siriya
May 04, 2016 07:48Majiyar labarai daga birnin Halab na kasar Siria sun bayyana cewa yan tabka yaki mai tsanani tsakanin sojojin
-
Faransa Da Biritaniya Sun Bukaci Taron Gaggawa Kan Halin da Ake Ciki A Aleppo
May 03, 2016 11:09Kasashen Faransa da Biritaniya sun bukaci wani taro gaggawa na kwamitin tsaro na MDD kan halin da ake ciki a birnin Alello dake arewacin kasar Syria.
-
Paparoma Francis Ya Bukaci Warware Rikicin Kasar Siriya Ta Hanyar Lumana
May 03, 2016 01:06Shugaban darikar Catholica ta mabiya addinin Kirista ta duniya ya bukaci warware rikicin kasar Siriya ta hanyar lumana.