-
Hare Haren Amurka A Somaliya, Laifukan Yaki Ne_ Amnesty
Mar 20, 2019 14:30Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa, Amesty International, ta ce hare haren da Amurka ke kaiwa a Somaliya zasu iya kasancewa laifukan yaki.
-
Somalia : Guteres, Ya Yi Tir Da Mummunan Harin Mogadishu
Mar 02, 2019 12:46Sakatare Janar na MDD Antonio Guterres, ya yi tir da munanan hare-haren ta'addanci da aka kai Mogadishu, babban birnin Somalia.
-
Yawan Mutanen Da Suka Rasa Rayukansu A Tashin Boma-Bomai A Kasar Somaliya Ya Karu
Mar 02, 2019 09:38Wata majiyar jami'an tsaro a kasar Somaliya ta bayyana cewa yawan mutanen da suka rasa rayukansu sanadiyyar hare-haren ta'addanci da aka kai a birnin Magadishu ya karu zuwa 15.
-
AU Ta Ce Burundi Zata Janye sojojinta daga Somalia
Feb 23, 2019 12:08Majiyar kungiyar tarayyar Afrika Au ta bayyana cewa kasar Burundi zara fitar da sojojinta daga kasar Somalia.
-
Mayakan Kungiyar Alshabab 30 Ne Suka Halaka A Kasar Somalia.
Feb 10, 2019 19:15Majiyar sojojin kasar Somalia ta bayyana cewa sojojin kasar Sun sami nasarar halaka mayakan kungiyar yan ta'adda ta Al-shabab 30 a yau Lahadi.
-
Tashin Bam Ya Ci Rayukan Mutum 11 A Somaliya
Feb 04, 2019 19:20'Yan sandar kasar Somaliya sun sanar da mutuwar mutum 11 sanadiyar tashin Bam a Magadushu babban birnin kasar.
-
Amurka Ta Tsananta Kai Hare Hare kan Al'Shabab A Somaliya
Feb 04, 2019 04:48Amurka ta tsananta kai hare harenta kan mayakan al'shabab a Somaliya a baya bayan nan, inda ta hallaka talatin daga cikinsu a karshen makon jiya, a tsakiyar kasar a kusa da Mogadisho babban birnin Somaliya.
-
Wasu Tagwayen Motoci Shake Da Bama-Bamai Sun Tarwatse A Somaliya
Jan 24, 2019 07:14Kafafen watsa labarai na kasar Somaliya sun sanar da cewa a marecen jiya Laraba wasu tagwayen motoci shake da bamai-bamai sun tarwatse a Magadushu babban birnin Kasar
-
Somaliya: An Kai Harin Kunar Bakin Wake A Sansanin Soja
Jan 20, 2019 06:33Wata majiyar sojan Somaliya ce ta ba da labarin kai harin kunar bakin waje akan sansanin soja da yake a kudancin kasar
-
Al'Shabab Ta Kai Wa Ofishin MDD Hari A Mogadisho
Jan 02, 2019 09:33Kungiyar Al'shabab ta dauki alhakin kai wa ofishin MDD na Mogadisho harin rokoki, wanda ya hadassa jikatar mutum uku.