Pars Today
A safiyar yau Lahadi ne aka fara zaben shugaban kasa a kasar Venezuela
Mataimakin shugaban kasar Amurka ya bada sanarwan dorawa yan kasuwan kasar Venezuela 3 da kuma wasu kamfanonin kasar 20.`
Rahotanni daga Venezuella na cewa an cafke wasu manyan jami'an 'yan sanda biyu da ake zargi da hannu a rikici da kuma mummunar gobara data yi ajalin fursunini da dama a yankin Carabobo.
Mutanen da ake tsare da su a wata cibiyar 'yan sanda a kasar Venezuala sun tada tarzoma da ta janyo bullar gobara, inda aka samu hasarar rayukan mutane 68.
Hukumar zaben kasar Venezuela ta sanar a jiya alhamis cewa; Bayan cimma matsaya a tsakanin gwamnati da wasu jam'iyyun adawa an dage lokacin zaben da wata daya
Shugaban kasar Venezuela Nicolas Maduro yayi kakkausar suka ga kalaman sakataren harkokin wajen Amurka yana mai cewa hakan tsoma baki ne cikin lamurran cikin gidan kasar da ba za a taba amincewa da shi ba.
Jam'iyya mai mulki a Venezuella, ta tsaida shugaban kasar mai ci, Nicolas Maduro a matsayin dan takarar ta a zaben shugaban kasar na kafin wa'adi dake tafe.
Shugaban kasar Venezuala ya jaddada aniyar gwamnatinsa na gudanar da zaben shugabancin kasa a Venezuala duk da matakin da kasar Amurka da kawayenta ke dauka na kunna wutan rikici a kasar.
Kasar Venezuela ta fitar da sanarwar yin allawadai da sabon takunkumin da kungiyar tarayya turai ta kakaba mata.
Kasashen Turai sun amin ce su dorawa wasu manya manyan jami'an gwamnatinn kasar Venezuela takunkuman tattalin arziki saboda murkushe yan adawa da gwamnatin kasar take yi.