Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Zimbabwe

  • Za'a Sokewa Zimbabuwe Bashi

    Za'a Sokewa Zimbabuwe Bashi

    Jun 04, 2016 00:44

    Kasar Zimbabuwe ta sanar cewa ta samu alkawarin soke mata bashi daga abokan huldar ta, da suka hada da asusun bada lamuni na duniya, bankin duniya da kuma Bankin raya kasashen Afirka.

  • An yiwa 'yan kaso dubu biyu  afuwa a Zimbabwe

    An yiwa 'yan kaso dubu biyu afuwa a Zimbabwe

    May 30, 2016 05:43

    A wani shiri na rake tsunkoson gidan yari, Kimanin mutane dubu biyu ne aka yiwa Afuwa a Kasar Zimbabwe

  • Dubban Magoya Bayan Mogabe Sun Gudanar Da Gangamin Goyon Bayansa

    Dubban Magoya Bayan Mogabe Sun Gudanar Da Gangamin Goyon Bayansa

    May 26, 2016 01:04

    Dubban magoya bayan shugaban kasar Zimbabwe Robert Mugabe sun gudanar da gangamin nuna goyon bayansu gareshi a shirin da yake yi na fada da munafukai cikin jam'iyarsa ta ZANU-PF

  • Magoya bayan Mugabet sun gudanar da zanga-zanga a kasar

    Magoya bayan Mugabet sun gudanar da zanga-zanga a kasar

    May 25, 2016 13:06

    Wata guda bayan zanga-zangar da 'yan adawa suka yi a kasar Zimbabwe, a yau magoya bayan Shugaba Mugabet sun gudanar da zanga-zangar goyon baya ga shugaban

  • Majalisar dinkin duniya ta nuna damauwarta kan karancin Abinci a Zimbabwe

    Majalisar dinkin duniya ta nuna damauwarta kan karancin Abinci a Zimbabwe

    May 10, 2016 01:53

    Majalisar dinkin duniya ta bayyana damuwarta da yiyuwan samun karancin abinci a kasar Zimbabwe a wannan shekarar.

  • Bankin Duniya Ya Dakatar Da Bada Rance Ga Mozambique

    Bankin Duniya Ya Dakatar Da Bada Rance Ga Mozambique

    Apr 29, 2016 00:00

    Bankin duniya ya sanar da dakatar da bada wasu rancensa ga kasar Mozambique, bayan gano wani bashin boye na kimanin $ Biliyan 1,4 da kasar ta yi.

  • Jam'iyyar Zanu PF Ta Watsi Da Kiran 'Yan Adawa Na Neman Mugabe Ya Yi Murabus

    Jam'iyyar Zanu PF Ta Watsi Da Kiran 'Yan Adawa Na Neman Mugabe Ya Yi Murabus

    Apr 15, 2016 13:20

    Jam'iyyar Zanu PF da ke mulki a kasar Zimbawe ta yi watsi da kiran da 'yan adawa ke yi na neman shugaba Mugabe ya yi murabus.

  • Yan Adawa Sun Yi Taron Gangamin Yin Allah Wadai Da Siyasar Shugaban Kasar Zimbabwe

    Yan Adawa Sun Yi Taron Gangamin Yin Allah Wadai Da Siyasar Shugaban Kasar Zimbabwe

    Apr 14, 2016 22:56

    Madugun 'yan adawa a Zimbabwe ya jagoranci zanga -zangar lumana tare da taron gangami kan yin Allah wadai da siyasar shugaban kasar Robert Mugabe tare da dorawa gwamnatin kasar alhakin tabarbarewan harkar tattalin arziki a Zimbabwe.

  • Zimbabuwe : 'Yan Adawa Sun Kira Zanga-Zanga Saboda Talauci

    Zimbabuwe : 'Yan Adawa Sun Kira Zanga-Zanga Saboda Talauci

    Apr 13, 2016 12:20

    Babbar jam'iyyar adawa a kasar Zimbabuwe ta yi kiran wata gagarimar zanga-zanga gobe Alhamis domin yin allawadai da halin da tattalin arzikin kasar ya shiga.

  • Hukumar

    Hukumar "UNICEF" Ta Yi Gargadi Kan Bullar Masifar Yunwa A Kasar Zimbabwe

    Mar 15, 2016 14:32

    Asusun kula da kananan yara da mata na Majalisar Dinkin Duniya "UNICEF" ya yi gargadi dangane da bullar masifar yunwa da karancin kayayyakin abinci masu gina jiki da kananan yara suke bukata a kasar Zimbabwe.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS