Majalisar dinkin duniya ta nuna damauwarta kan karancin Abinci a Zimbabwe
https://parstoday.ir/ha/news/africa-i5008-majalisar_dinkin_duniya_ta_nuna_damauwarta_kan_karancin_abinci_a_zimbabwe
Majalisar dinkin duniya ta bayyana damuwarta da yiyuwan samun karancin abinci a kasar Zimbabwe a wannan shekarar.
(last modified 2018-08-22T06:58:15+00:00 )
May 10, 2016 01:53 UTC
  • Majalisar dinkin duniya ta nuna damauwarta kan karancin Abinci a Zimbabwe

Majalisar dinkin duniya ta bayyana damuwarta da yiyuwan samun karancin abinci a kasar Zimbabwe a wannan shekarar.

Majalisar dinkin duniya ta bayyana damuwarta da yiyuwan samun karancin abinci a kasar Zimbabwe a wannan shekarar.

Kamfanin dillancin labaran AFP ya nakalto Addie Rowe yana fadar haka a jiya litinin ya kuma kara da cewa an sami ruwan sama a cikin watan marais da ta gabata a kasar, amma akwai tsaron cewa ruwan saman ba zai dore ba, kuma kasar bazata samu isasshen abinci a karshen wannan shekara ba.

Daga karshe Rowe ya kara da cewa a halin yanzu hukumar da take kula da mutane fiye da milion guda a kasar tana bukatar dalar amurka milion 290 don ciyar da wadan nan mutane.