-
MDD: Yan Gudun Hijiran Najeriya A Kamaru Suna Komawa Gida
Feb 28, 2019 15:04Majiyar hukuma mai kula day an gudun hijira ta MDD daga birnin Geneva ta bayyana cewa akalla yan gudun hijiran Tarayyar Najeriya a Kamaru 10,000 ne suka koma gida duk tare da cewa akwai sauran barazana na mayakan boko haram su sake kai masu farmaki.
-
An Cimma Matsaya Kan Gudanar Da Zabe A Libiya
Feb 28, 2019 15:02Tawagar wakilai na musaman na Majalisar Dinkin Duniya sun bada sanarwan cewa an cimma matsaya tsakanin gwamnatin hakin kan kasa da babban hafsan sojin kasar kan yadda za a gudanar da zabe a Libiya
-
Ana Daf Da Sanar Da Sakamakon Zaben Shugaban Kasa A Senegal
Feb 28, 2019 03:46Hukumar zabe mai zaman kanta a Senegal, ta sanarda cewa da ranar yau, Alhamis ne zata sanar da sakamakon zaben shugaban kasar da aka kada kuri'arsa a ranar Lahadi data gabata.
-
Mali : An Kashe Fararen Hula 17
Feb 28, 2019 02:51Majiyar tsaron kasar Mali ta sanar da kisan fararen hula 17 a tsakiyar kasar
-
Ghana : Babbar Jam'iyyar Adawa Ta Tsaida Akufo Ado A Zaben 2020
Feb 28, 2019 02:43Jam’iyyar adawa mafi girma a kasar Ghana ta tsaida tsohon shugaban kasar John Nana Okufo Ado a matsayin dan takararta na shugaban kasa a zaben shekara ta 2020.
-
Najeriya : Buhari Da Mataimakinsa Sun Karbi Shaidar Lashe Zabe Daga INEC
Feb 28, 2019 02:39A gajeren jawabin da ya gabatar bayan karbar takardan shaidar, shugaba Buhari ya bayyana cewa zabe ba yaki ba ne don haka nasarar da ya samu ba tashi shi kadai ba ce, ko ta jam’iyyarsa ita kadai, nasara ce ta ‘yan Najeriya gaba daya.
-
Najeriya: Atiku Zai Kalubalanci Sakamakon Zaben Shugaban Kasa A Kotu
Feb 27, 2019 14:59Dan takarar jam’iyyar adawa ta PDP a Najeriya Alh. Atiku Abubakar ya bayyana cewa zai kalubalanci sakamakon zaben shugaban kasar da aka gudanar a ranar Asabar a kotu.
-
EU Ta Yaba Da Zaben Senegal
Feb 27, 2019 04:34Tawagar masu sanya ido ta kungiyar tarayyar turai a zaben Senegal, ta yaba da yadda zaben shugaban ya gunada.
-
Najeriya : Buhari Ya Yi Jawabi Bayan Sake Zabensa
Feb 27, 2019 04:19Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi wa magoya bayansa jawabi bayan da hukumar zaben kasar ta INEC ta tabbatar da shi a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasar a karo na biyu.
-
Za'ayi Ganawa Ta Biyu Tsakanin Trump Da Kim Jong-un
Feb 27, 2019 04:13Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya isa birnin Hanoi, babban birnin kasar Vietnam, inda nan ne zai yi ganawa ta biyu tsakaninsa da shugaban Koriya ta Arewa, Kim Jong-un.