-
Najeriya : Buhari Ya Sake Lashe Zaben Shugaban Kasa
Feb 27, 2019 00:46Hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya ta sanar da sakamakon zaben shugaban kasar wanda ya bayyana Shugaba Muhammadu Buhari a matsayin wanda ya lashe zaben a karo na biyu.
-
Buhari Yana Gaba A Sakamakon Zaben Da Hukmar Zaben Najeriya Ta Bayyana Zuwa Yanzu
Feb 26, 2019 14:21Rahotanni sun bayyana cewa Muhammadu Buhari na Jam’iyyar APC ne a gaban a sakamakon zaben da hukumar zaben kasar ta ci da bayyana shi a yau Talata.
-
An Dauki Kwararen Matakan Dakile Zanga-zanga A Sudan
Feb 26, 2019 03:47Gwamnatin Sudan ta dauki wasu kwararen matakai da ake ganin cewa na dakile duk wani yunkuri na ci gabda zanga-zanagr adawa da gwamnatin kasar.
-
ECOWAS Ta Yaba Da Yadda Zaben Senegal Ya Gudana
Feb 26, 2019 03:28Tawagar masu sanya ido ta kungiyar bunkasa tattalin arzikin kasashen Afrika na yamma, wato ECOWAS, ta yaba da yadda aka gudanar da zaben shugaban kasa a Senegal.
-
Senegal : Jam’iyyun Adawa Sunyi Watsi Da Nasarar Macky Sall
Feb 26, 2019 02:43Jam’iyyun Adawa 2 A Kasar Senegal din yi watsi da nasarar da shugaban kasar Macky Sall ya samu a zaben shugaban kasa.
-
Gabon : Ali Bongo Ya Koma Gida
Feb 26, 2019 02:42Ana ci gaba da samun sabani akan halin lafiyar shugaban kasar ta Gabon wanda ya dade yana jiyya a kasar Moroko
-
Najeriya : Buhari Ke kan Gaba A Zaben Shugaban Kasa
Feb 26, 2019 02:37Sakamakon zaben da aka sanar a jiya Litinin yana nuni da cewa; Shugaba Buhari ya samu nasara a jahohin Osun, Kogi, Gombe, Eikiti, Nasarawa, Yobe, da Kwara. Shi kuwa dan takarar jam’iyyar PDP Alhaji Atuku Abubakar ya sami nasara ne a cikin babban birnin tarayyar kasar Abuja, sai jahohin Ebonyi, Ondo, Abia da Enugu.
-
Najeriya: Hukumar Zabe Ta Fara Bayyana Sakamakon Zaben Ranar Asabar
Feb 25, 2019 11:47Hukumar zabe mai zaman kanta a tarayyar Najeriya ta fara bayyana sakamakon zaben shugaban kasa da na majalisun tarayya da aka gudanar a ranar Asabar da ta gabata a yau litinin a Abuja.
-
Najeriya: Akalla Mutane 39 Ne Suka Mutu A Zabukan Ranar Asabar
Feb 25, 2019 11:40Cibiyoyi da kungiyoyi masu zaman kansu da suka sanya ido a zaben Najeriya sun ce akalla mutane 39 ne suka rasa rayukansu a lokacin gudanar da zabukan.
-
Zimbabwe Ta Rage Darajar Kudin Kasarta Saboda Matsalolin Tattalin Arziki
Feb 25, 2019 11:37Gwamnatin kasar Zimbabwe ta sanar rage darajar kudin kasar da nufin tunkarar matsalolin tattalin arziki da kasar take fama da su.