-
Sojojin Somalia Sun Kwace Iko Da Wasu Kauyuka Daga Hannun Alshabab
Feb 25, 2019 11:34Dakarun kasar Somalia sun samu nasarar kwace wasu kauyuka biyu daga hannun mayakan ‘yan ta’addan Al-shabab.
-
Senegal : Ranar Talata Za’a Fara Fitar Da Sakamakon Zabe
Feb 25, 2019 06:46Hukumar zabe mai zaman kanta ta CENI a Senegal, ta ce sai nan zuwa ranar Talata ne take sa ran fara fitar da sakamakon zaben shugaban kasar da aka kada kuri’arsa jiya Lahadi.
-
Afrika Ta kudu : An kafa Kotun Musamman Ta Yaki Da Rashawa
Feb 25, 2019 06:38Shugaban kasar Afrika ta kudu Cyril Ramaphosa ya kafa wata kotun musamman ta yaki da ayyukan rashawa a kasar.
-
Amurka Ta Kakaba Wa Shugaban Hukumar Zaben Kasar Congo Takunkumi
Feb 25, 2019 02:22Amurka ta sanar da kakaba takunkomain a kan wasu daga cikin jami'an hukumar zabe ta kasar Congo.
-
An Kashe Sojojin MDD 3 A Kasar Mali
Feb 25, 2019 02:16Ma'aikatar tsaro da kare fararen hula a kasar Mali ta bada sanarwan cewa an kashe sojojin tabbatar da zaman lafiya uku a tsakiyar daren jaumma'an da ta gabata.
-
Gwamnatin Kasar Masar Tana Goyon Bayan Dunkulewar Kasar Iraqi
Feb 25, 2019 02:14Shugaban kasar Masar Abdul Fattah Assisi ya ce gwamnatinsa tana goyon bayan dunkulewar kasar Iraqi.
-
Sakamakon Zabe A Tarayyar Najeriya Na Ci Gaba Da Fitowa
Feb 25, 2019 02:08Sakamakon zaben shugaban kasa da majalisun dokokin tarayyar Najriya wanda aka gudanar a jiya Asabar suna ci gaba da fitowa.
-
Ana Zaben Shugaban Kasa A Senegal
Feb 24, 2019 06:12Yau Lahadi ne al’ummar kasar Senegal ke kada kuri’a domin zaben shugaban kasa.
-
Sudan : EL-Bashir Ya Nada Sabon Mataimakinsa
Feb 24, 2019 06:02Shugaban kasar Sudan Umar Hassan al-Bashir ya nada ministan tsaro a matsayin mataimakin shugaban kasa
-
Ana Ci Gaba Da Fitar Da Sakamakon Zabe A Najeriya
Feb 24, 2019 05:57Rahotanni da suke fitowa daga Najeriya na nuni da cewa; An fara kidaya kuri’a a cibiyoyoyin zabe na sassa daban-daban na kasar.