-
Majalisar Dokokin Masar Ta Amince Da Bukatar Hana Gurfanar Da Jami'an Sojin Kasar A Gaban Kotu
Jul 17, 2018 14:44Majalisar Dokokin Masar ta amince da daftarin kudurin da aka gabatar mata na hana gurfanar da manyan jami'an sojin kasar a gaban kotu domin fuskantar shari'a.
-
Manyan Jami'an Gwamnatin Tunusiya Sun Gudanar Da Zaman Taro Kan Makomar Gwamnatin Kasar
Jul 17, 2018 14:36Manyan jami'an gwamnatin Tunusiya da shugabannin kungiyoyi da na jam'iyyun siyasa sun gudanar da zaman taro da shugaban kasar kan batun makomar gwamnatin fira minista Yusuf Asshahid.
-
Majalisar Dokokin Kasar Masar Ta Amince Da Dokar Sanya Ido A Kafafen Sadarwa Na Zamani
Jul 17, 2018 07:24Majalisar dokokin kasar Masar ta amince da dokar sanya ido a kan shafuffukan sadarwa na zamani a kasar don bawa jami'an tsaron kasar damar hana lamaran kariya da kuma laifuffukan da ake aikatawa a irin wadannan shafuffuka.
-
Ivory Coast : Ouatara Ba Zai Yi Takara A 2020 Ba
Jul 17, 2018 01:22Shugaba Alhassan Ouatara na Ivory Coast, ya ce ba zai tsaya takara ba a zaben shugabacin kasar dake tafe na 2020.
-
Najeriya : Ambaliyar Ruwa Ta Kashe Mutum 44 A Katsina
Jul 17, 2018 01:21Rahotanni daga Najeriya na cewa, mutane 44 ne suka rasa rayukansu kana wasu 20 na daban suka bata sakamakon ambaliyar ruwan sama da aka samu a kashen makon jiya a jihar Katsina dake arewa maso yammacin kasar.
-
Nijar Za Ta Aike Da Sojoji 842 A Cikin Tawagar (MINUSMA)
Jul 17, 2018 01:20Jamhuriya Nijar ta ce za ta aike da wata bataliyar sojojinta data kunshi dakaru 842 a cikin tawagar wanzar da zaman lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya cewa da (MINUSMA) a kasar Mali.
-
An Buda Ofishin Jakadancin Iritiriya A Adis Ababa
Jul 16, 2018 13:42Bikin buda ofishin jakadancin kasar Iritiriya ya samu halartar shugaban kasar Isaias Afwerki da Firaministan Habasha Abiy Ahmed.
-
An Ceto Mutane Da Dama Daga Hanun Masu Fataucin Mutane A Sudan
Jul 16, 2018 13:42Hukumomin Kasar Sudan sun sanar da kwato Mutane kimanin 140 daga hanun masu fataucin mutane zuwa kasashen Turai.
-
Aljeriya Ta Ki Yarda Da A Kafa Sansanin 'Yan Ci-Rani A Kasarta
Jul 16, 2018 02:26Ministan harkokin cikin gida na kasar Aljeriya Noureddine Bedoul ne ya yi watsi da bukatar tarayyar turai na son ganin an kafa sansanin a cikin kasar
-
An Jaddada Wajabcin Warware Matsalar Kasar Libya Ta Ruwan Sanyi
Jul 16, 2018 02:24Manzon Majalisar Dinkin Duniya aa musamman akan Kasar Libya Ghassan Salamah neya bayyana hakan, yana mai cewa tsoma bakin kasashen waje ya sake haddasa sabani