-
Jami'an Tsaron Libiya Sun Kame Wasu Gungun 'Yan Ta'addan Kungiyar Da'ish A Kasar
Oct 17, 2018 15:25Jami'an tsaron gwamnatin hadin kan kasar Libiya sun kame gungun 'yan ta'addan kungiyar Da'ish a yankin kudancin garin Sirt na kasar.
-
An Sake Tsawaita Lokacin Aiki Da Dokar Ta Baci A Kasar Masar
Oct 17, 2018 02:56Shugaban kasar Masar Abdul Fattah al-Sisy ne ya sanar da tsawaita aiki da dokar ta bacin na tsawon watanni uku
-
Moroko: Kusan Mutane 10 Suka Mutu Da Jikkata A Hatsarin Jirgin Kasa
Oct 17, 2018 02:53Majiyar gwamnatin kasar Moroko ta ce jirgin kasan da ya kauce daga kan dogo, ya yi sanadin mutuwar mutane 10.
-
An Cimma Yarjejeniyar Tattalin Arziki Tsakanin Najeriya Da Aljeriya
Oct 16, 2018 15:42Ministocin Kasashen waje na Najeriya da Aljeriya sun cimma yarjejeniyar aiki tare a bangaren tattalin arziki.
-
Moroko: "Yan Ci-Rani 38 Sun Tsira Daga Halaka
Oct 16, 2018 08:45Sojan ruwan kasar Moroko sun sanar da ceto da mutane 39 da suke cikin wani karamin kwale-kwale da ya kusa nutsewa a gabar ruwan garin Tanger a arewacin kasar.
-
Afirka Ta Tsakiya: Fadace-fadace Sun Ci Rayukan Mutane 30
Oct 16, 2018 08:41Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da kashe mutane 30 a cikin watanni biyu na bayan nan a kasar Afirka ta tsakiya.
-
Najeriya : Yan Sanda Da EFCC Basa Da Labarin Bidiyon Ganduje
Oct 16, 2018 03:03Jami'an 'yansanda da hukumar EFCC mai yaki da cin hanci da rashawa sun ce ba sa da labarin hotunan bidiyo da aka yada a jaridu da kuma kafafen sadarwa da gwamnan jihar Kano Umar Ganduje yana karban rashawa a hannun wasu kamfanonin da suke masa aiki a Kano.
-
Gwamnatin Najeriya Ta Ce Ta Yi Duk Kokarinta Don Ceto Hauwa
Oct 16, 2018 03:02Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bayyana cewa ta yi duk abinda yakamata ta yi don kubutar da ran Hauwa daga hannun Boko Haram, amma kungiyar ta kashe ta.
-
An Kara Karfafa Tsaro A Kan Iyakokin Najeriya Da Nijer
Oct 16, 2018 03:01Gwamnatin jumhuriyar Nijer ta kara karkafa harkokin tsaro a kan iyakarta fa tarayyar Najeriya
-
Fashewar Botutun Mai Da Gobara Ya Halaka Mutane 60 A Najeriya
Oct 16, 2018 03:01Kamfanin dillancin labaran reuters ya bayyana cewa wani bitutun man fetura ya fashe sannan ya kama da wuta a yankin gabacin jihar Abia daga kudancin tarayyar Najeriya a ranar jumma'a da ta gabata.