-
Hamas: Jamhuriyar Musulunci Ta Iran Tana Goyon Bayan Palasdinu
Oct 23, 2017 15:57Jami'i mai kula da alakar waje na kungiyar ta Hamas, Usama Hamdan ya ce Sun Ziyarci Iran ne domin samun goyon bayan kasashen musulmi ne akan sulhun palasdinawa.
-
Ministan Harkokin Wajen Kasar Iran Ya Isa Kasar Afrika Ta Kudu Domin Gudanar Da Ziyarar Aiki
Oct 22, 2017 14:49Ministan harkokin wajen kasar Iran da tawagar da ke rufa masa baya sun isa kasar Afrika ta Kudu a yau Lahadi da nufin halattar zaman taron kwamitin hadin gwiwa tsakanin Iran da Afrika ta Kudu karo na goma sha uku.
-
Iran Ta Yi Tir Da Hare-hare kan Masallatai A Afganistan
Oct 21, 2017 02:49Gwamnatin Jamhuriya Musulinci ta Iran ta yi tur da allawadai da jerin hare-haren kunar bakin wake da aka kai kan masallatai a biranen Kabul da Ghor na kasar Afganistan.
-
Sheikh Siddiqi: Makiya Sun Ci Kasa A Dukkanin Makirce-Makircensu Kan Iran
Oct 20, 2017 13:47Wanda ya jagoranci sallar Juma'ar birnin Tehran, Hujjatul Islam wal Muslimin Kazim Siddiqi ya bayyana cewar makiyan al'ummar Iran suna ci gaba da shan kashi a kan makirce-makircen da suke kullawa wa Iran, sai dai kuma duk da haka suna ci gaba da kokari wajen rarraba kan al'ummar wanda ya ce shi ma ba za su yi nasara ba.
-
Janar Baqeri: Daesh Suna Numfashinsu Na Karshe Ne A Kasar Siriya
Oct 20, 2017 13:46Babban hafsan hafsoshin sojojin kasar Iran Manjo Janar Muhammad Baqeri ya bayyana cewar kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh tana numfashinta na karshe ne a kasar Siriya, yana mai jinjinawa irin nasarorin da aka ce ci gaba da samu a kan 'yan ta'adda a duk fadin kasar Siriyan.
-
António Guterres : Wajibi Ne A Kiyaye Yarjejeniyar Nukiliya
Oct 19, 2017 02:55Babban magatakardar Majalisar Dinkin Duniya António Guterres ya ci gaba da cewa wajibi ne a kiyaye yarjejeniyar saboda kare zaman lafiya a duniya.
-
Jagora Imam Khamenei Ya Aike Da Taimakon Makudan Kudade Ga Musulmin Rohingya
Oct 18, 2017 02:19Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya ware makudan kudaden da suka kai dala dubu 250 don taimakawa 'yan gudun hijiran musulman Rohingya na kasar Myammar don rage musu irin wahalhalun da suke ciki sakamakon ci gaba da kisan kiyashin da ake musu a kasar.
-
Shugaban Kasar Faransa Ya Bayyana Shirinsa Na Kai Ziyarar Aiki Zuwa Kasar Iran
Oct 16, 2017 05:07Shugaban kasar Faransa ya bayyana cewa: Ra'ayin kasarsa ya sha bamban da na Amurka kan Jamhuriyar Musulunci ta Iran, kuma zai samu lokaci da ya dace domin gudanar da ziyarar aiki a kasar ta Iran.
-
Jakadan Nigeriya A Kasar Iran Ya Mika Takardar Kama Aiki Ga Shugaban Kasar Dr Hasan Ruhani
Oct 14, 2017 15:44Shugaban kasar Iran ya jaddada aniyar kasarsa ta bunkasa alaka da taimakekkeniya tsakaninta da kasar Nigeriya.
-
Ganawar Sashen Hausa Tehran Da Jakadan Najeriya A Iran Alh. Hamza Ibrahim Tsiga
Oct 14, 2017 14:59A yau 14 ga watan Oktoban 2017, jakadan tarayyar Najeriya a Iran Alh. Hamza Ibrahim Tsiga ya mika takardunsa na kama aiki a hukumance ga shugaba Rauhani.