-
Amurka Ta Wanke Bn Salman Daga Kisan Khashoggi
Mar 14, 2019 07:40Cikin wani rahoto da gwamnatin Amurka ta fitar kan hakkokin kare hakin bil-adama na shekara-shekara, ba a yi ishara kan rawar da bn salman ya taka a kisan Jamal Khashoggi ba.
-
Yahudawa Sun Sake Kaddamar Da Farmaki A kan Masallacin Quds
Mar 14, 2019 07:37Yahudawan sahyuniya ‘yan share wuri zauna sun sake kaddamar da wani farmaki a jiya Laraba a kan masallacin Aqsa mai alfarma.
-
Jami'an Tsaron Isra'ila Sun Kai Farmaki Kan Yara 'Yan Makarantar Palastinu
Mar 13, 2019 16:41Jami'an tsaron Sahayuna sun kai farmaki kan wata makarantar Firamire a garin Alkhalil na yankin Palastinu
-
MDD Ta Fitar Da Rahoto Kan Kisan Fararen Hula 22 Da Saudiyya Ta Yi A Yemen
Mar 13, 2019 05:43Babbar jami'ar majalisar dinkin duniya mai kula da ayyukan jin kai a kasar Yemen ta fitar da rahoto dangane da kisan fararen hula 22 da Saudiyya ta yi a ranar Lahadin da ta gabata, kamar yadda Shafin yada labarai na Al-khalij ya rawaito.
-
An Fara Taron Goyon Bayan Siriya A Birnin Brussels
Mar 13, 2019 05:38Kungiyar Tarayyar Turai na wani taro, a birnin Brussels, kan batun kasar Siriya ‘’mai taken goyon baya ga makomar siriya da yankin.
-
Harin Kawancen Saudiyya Ya Kashe Mutum 21 A Yemen
Mar 11, 2019 10:35Akalla Mata 20 ne da karamin yaro guda suka rasa rayukansu sakamakon ruwan bama-bamai da jiragen yakin kawancen saudiya suka yi a kasar Yemen
-
Musulmi Fiye Da Dubu 40 Suka Yi Sallar Juma'a A Masallacin Quds
Mar 10, 2019 15:44Fiye da masallata dubu 40 ne suka yi sallar Juma’a a masallacin aqsa mai alfarma a wannan mako.
-
Yahudawa Sun Kai Farmaki Kan Masallacin Quds
Mar 08, 2019 11:05Kamfanin dillancin labaran Palastine ya bayar da rahoton cewa yahudawan sahyuniya sun kai wani samame da jijjifin safiyar yau a masallacin aqsa, inda suka kutsa kai a cikin babul magariba.
-
Kwamitin Zabe A H.K Isra'ila Ya Yi Watsi da Takarar Kawancen Larabawa
Mar 07, 2019 15:27Kwamitin shirya zabe a haramtacciyar kasar Israila, ya yi watsi da takarar kawancen jam'iyyun larabawa a zaben 'yan majalisar dokoki na ranar 9 ga watan Afrilu mai zuwa.
-
Kasar Habasha Ta Taimaka Wajen Warare Rikicin Kasashen Kenya Da Somaliya
Mar 07, 2019 04:48Sakamakon shiga tsakani wanda Fira ministan kasar Habasha Abiy Ahmad ya yi a rikicin kasashen Somaliya da Kenya, kasashen biyu sun sami fahimtar juna.