-
An Sanar Da Ranakun Manyan Zabuka A Tunisia
Mar 07, 2019 04:47Hukumar zabe mai zaman kanta a kasar Tunisia ta sanar da ranar 6 ga watan Oktoba mai zuwa a matsayin ranar da za'a gudanar da zaben 'yan majalisar dokokin kasar, a yayin da za'a gudanar da zaben shugaban kasa kuma a ranar 10 ga watan Nuwamba a cikin wannan shekara.
-
An Tsawaita Doka Ta Baci A Kasar Tunisia.
Mar 07, 2019 04:37Shugaban kasar Tunisia Algaji Qa'ed Assibsi ya bada sanarwan tsawaita doka ta baci a kasar.
-
Hare-haren Kunar Bakin Wake Sunyi Ajalin Mutum 16 A Afganistan
Mar 06, 2019 13:26A Afganistan, mutum 16 ne aka tabbatar da cewa sun rasa rayukansu, sakamakon wasu jerin hare haren kunar bakin wake da musayar wuta da aka kai a wani kamfani na kasar a kusa da filin jirgin sama na Jalalabad dake gabashin kasar.
-
Jakadan Brazil A Siriya Ya Koma Bakin Aikinsa A Birnin Damascas.
Mar 06, 2019 09:24Jakadan kasar Brazil a kasar Siriya ya koma bakin aikinsa bayan shekaru kimani 7 da barin kasar.
-
An Bukaci Dage Zaben Shugaban Kasa A Kasar Aljeriya
Mar 06, 2019 06:18Jam'iyyun adawa a kasar Aljeriya sun bukaci a dade zaben shugaban kasar wanda aka shirya gudanarwa a cikin watan Afrilu na wannan shekara.
-
PLO Ta Yi Allawadai Da Amurka Game Da Rufe Ofishinta A Jerusalem
Mar 05, 2019 13:51Kungiyar (PLO), mai fafutukar kwato 'yancin Palastinawa ta yi Allawadai da matakin Amurka na rufe karamin ofishin jakadancinta dake Jerusalem.
-
Rashin Zaman Lafiya Ne Ke Karfafa Ta'addanci A Kasashen Larabawa
Mar 05, 2019 04:57Kungiyar kasashen Larabawa ta bayyana rashin zaman lafiya a wasu kasashe mambobinta, ne ke kara karfafa ayyukan ta'addanci musamman na kungiyar Da'esh a yankin.
-
Rashin Zaman Lafiya Ne Ke Karfafa Ta'addanci A Kasashen Larabawa
Mar 05, 2019 04:45Kungiyar kasashen Larabawa ta bayyana rashin zaman lafiya a wasu kasashe mambobinta, ne ke kara karfafa ayyukan ta'addanci musamman na kungiyar Da'esh a yankin.
-
Pakistan Ta Sanar Da Sake Bude Sararin Samaniyarta
Mar 04, 2019 12:44Kasar Pakistan, ta sanar da sake bude sararin samaniyarta, data rufe sakamakon rikicin da ya kunno kai tsakaninta da India.
-
Huthy: HKI Tana Cikin Masu Yakar Kasar Yemen
Mar 04, 2019 05:15Shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen, Sayyid Abdulmalik Badurddin al-Huthy, ya ce; Haramtacciyar Kasar Isra’ila tana cikin masu yakar mutanen Yemen, ya kuma kara da cewa adawar da take wa mutanen kasar a fili take, musamman a kafafen watsa labaranta