-
Rasha Ta Zargi Amurka Da Kokarin Yin Juyin Mulki A Venezuela
Jan 26, 2019 15:49Kasar Rasha ta zargi Amurka da kokarin yin juyin mulki wa shugaba Nicolas Maduro, na kasar Venezuela, a daidai lokacin da kuma ta yi watsi da taron tattauna batun na Venezuela a kwamitin tsaro na MDD.
-
Rasha Zata Dauki Bakuncin Taro Kan Palasdinu
Jan 26, 2019 11:59Gwamnatin kasar Rasha ta bada sanarwan cewa za'a gudanar da taro dangane da matsalar al-ummar Palasdinu a ranakun 13 da 14 na watan Febreru mai kamawa a birnin Moscow.
-
MDD : Guteress Ya Damu Kan Rigingimu Na Tsakanin Manya Kasashen Duniya
Jan 25, 2019 19:32Babban sakataren MDD Antonio Gutteres ya bayyana cewa dangantaka tsakanin kasashen Amurka da Rasha da kuma Cana tana kara tabarbarewa ta yadda hakan ya sa shi damuwa dangane da makomar duniyar na gaba.
-
Kwamitin Tsaro Na MDD Zai Yi Zama Kan Rikicin Venezuela
Jan 25, 2019 11:47Amurka ta bukaci Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya da ya gudanar da wani zama na musamman domin tattaunawa kan rikicin siyasar Venezuela. Wannan na zuwa ne a daidai lokacin da Majalisar Sojin Kolin Kasar ta nuna goyon bayanta ga shugaba Nicolas Maduro, yayin da ta zargi jagoran ‘yan adawa Juan Guaido da yunkurin juyin mulki.
-
Indonusiya : Mutum 59 Suka Mutu A Ambaliyar Ruwa Da Zaftarewar Kasa
Jan 25, 2019 05:11A Indonusiya adadin mutanen da suka rasa rayukansu a iftila'in ambaliyar ruwa da zaftarewar kasa ya kai 59.
-
Venezuela : Sojoji Sun Nuna Goyan Baya Ga Maduro
Jan 25, 2019 03:48Sojoji a Venezuela, sun nuna goyan bayansu ga shugaban kasar, Nicolas Maduro, a daidai lokacinda wasu manyan kasashen duniya a sahun gaba Amurka suka bayyana goya baya ga shugaban majalisar dokokin Venezuelar da ya ayyana kansa a matsayin shugaban kasa na wucin gadi.
-
An Yi Allahwadai Da Kokarin Juyin Mulki A Kasar Venezuela.
Jan 24, 2019 19:25Yan siyasa a kasar Faransa da wasu manya-manyan kasashen duniya sun yi allawadai da kokarin juyin mulki a kasar Venezuela.
-
Shugaban Kamfanin Kera Jiragen Sana Na Air-Bus Ya Yi Barazanar Ficewar Kamfaninsa Daga Kasar Britaria
Jan 24, 2019 19:24Shugaban kamfanin kera jiragen sama na Air-Bus Tom Enders ya bada sanarwan cewa idan kasar Britania ta fice daga tarayyar Turai ba tare da yerjejeniya ba kamfaninsa zata fice daga kasar.
-
Kasar Rasha Ta Nuna Kin Amincewarta Da Tsoma Bakin Amurka A Harkokin Kasar Venezuela
Jan 24, 2019 12:24Mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen Rasha Maria Zakharova ta rubuta a shafinta na Facebook a yau alhamis cewa: Abin da yake faruwa a kasar Venezuela yana nuni da yadda kasashen yammacin turai da su ka ci gaba suke ta'ammuli da dokokin kasa da kasa da kuma shiga harkokin wasu kasashe
-
Wasu Tagwayen Motoci Shake Da Bama-Bamai Sun Tarwatse A Somaliya
Jan 24, 2019 07:14Kafafen watsa labarai na kasar Somaliya sun sanar da cewa a marecen jiya Laraba wasu tagwayen motoci shake da bamai-bamai sun tarwatse a Magadushu babban birnin Kasar