-
Ministan cikin gidan Faransa ya yi murabus
Mar 22, 2017 07:55Ministan cikin gidan kasar Faransa Bruno Le Roux ya sauka daga mukaminsa, sa’o’i kadan bayanda babban lauyan gwamnatin kasar, ya sanar da fara bincike kan zargin badakalar ayyukan bogi da ake wa ministan, na baiwa yayansa mata mukaman mataimakansa a majalisar dokokin kasar, a lokacin da yake dan majalisa.
-
Ci gaba da cin zarafin Musulmi a Amurka
Mar 22, 2017 07:53Al'ummar musulmi a Jihar Lowa ta kasar Amurka sun bukaci a gudanar da bincike kan wasikar da aka aika musu ta barazana.
-
Koriya Ta Arewa Ta Gwada Wani Makami Da Bai Yi Nasara Ba
Mar 22, 2017 01:47Ma'aikatar tsaro Koriya ta Kudu ta ce makofciyarta Koriya ta Arewa ta yi gwajin wami makami mai linzami da bai yi nasara ba a wannan Laraba.
-
Fari A Somaliya : MDD Ta Samar Da Dala Milyan 22
Mar 22, 2017 01:15MDD ta amunce da bada wani tallafi na kudade da yawansu ya kai Dalar Amurka Milyan 22 a matsayin zamcen gaggawa domin kaucewa matsalar fari a kasar Somaliya.
-
Amurka Da Biritaniya Sun Hana Shiga Jirgi Da Kwamfuta
Mar 22, 2017 00:53Amurka da Biritaniya sun haramtawa fasinjojin wasu kasashen Larabawa da Turkiyya shiga jirage masu zuwa kasashen da wasu kayayyakin lataroni.
-
Faransa Ta Yi Kashedi Akan Rage Karfin Tawagar MONUSCO
Mar 22, 2017 00:51Faransa ta yi kashedi akan duk wani yunkuri na rage yawan dakarun tawagar wanzar da zamen lafiya ta MDD a Jamhuriya Demukuradiyyar Congo.
-
An Zanga-Zangar Adawa Da Masu Kin Jinin Musulmi A Birtaniya
Mar 21, 2017 15:24Dubban mutane ne suka gudanar da jerin gwano a birane daban-daban na kasar Birtaniya domin nuna rashin amincewarsu da kiyayyar da ake nuna ma musulmi a kasar da ma sauran kasashen turai.
-
MDD ta bukaci gudanar da bincike kan kisan 'yan gudun hijra a kan tekun Yemen
Mar 21, 2017 07:29Babban kwamishinan MDD kan 'yan gudun hijra ya bukaci gudanar da biincike kan kisan da aka yiwa 'yan kasar Somaliya 42 a kan tekun Yemen.
-
Azabar Al'ummar Musulmin Rohinga Na Kasar Myanmar. ( 2)
Mar 21, 2017 04:05Azabar Al'ummar Musulmin Rohinga Na Kasar Myanmar.
-
Azabar Al'ummar Musulmin Rohinga Na Kasar Myanmar. ( 1)
Mar 21, 2017 03:35Azabar Al'ummar Musulmin Rohinga Na Kasar Myanmar.