-
An Sace Wani Dan Kasar Italiya A Nijer
Sep 19, 2018 08:03Hukumomin birnin Yamai sun tabbatar da sace wani Limamin coci dan kasar Italya a kan iyakar kasar da Burkina Faso
-
Gwamnatin Kamaru Ta Hana Mutane Barin Yankin Masu Magana Da Harshen Ingilishi
Sep 19, 2018 01:05Mahukunta a lardin Arewa Maso Yammacin kasar Kamaru sun ce ba za su taba barin mutane su dinga barin yankin ba tare da wata kwakkwarar hujja ba.
-
MDD Ta Bukaci A Kwance Damarar Kungiyoyi Masu Fada Da Juna A Sudan Ta Kudu
Sep 19, 2018 01:04Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewar wajibi ne kungiyoyin da ba sa ga maciji da juna a tsakaninsu a Sudan ta Kudu su kwance damarar da suke da ita don lamunce aiwatar da yarjejeniyar sulhun da aka cimma a kasar.
-
Najeriya: An Kashe Wata Ma'aikaciyar Agaji Na Kungiyar Red Cross
Sep 18, 2018 14:27Kamfanin dillancin labarun Associated Press ya ambato kungiyar agajin ta Red Cross tana cewa; Ma'aikaciyar Agajin an sace ta ne tun a farkon shekarar nan nan ta 2018 a garin Kala Balge da ke jahar Borno
-
Libya: Sabon Fada Ya Sake Barkewa A Birnin Tripoli
Sep 18, 2018 14:26Kamfanin dillancin labaru na Anatoli ya ce an rika samun fadace-fadace nan da can a cikin babban birnin kasar ta Libya tripoli
-
Saiful Islam Ghaddafi Ya Gana Da Wasu Jami'an Kasashen Masar Da UAE
Sep 18, 2018 10:30Wasu majiyoyi a kasar Libya sun bayar da bayanai dangane da wata ganawa tsakanin Saiful Islam Ghaddafi dan tsohon shugaban Libya marigayi Kanar Ghaddafi, da kuma wasu jami'an gwamnatocin masar da kuma hadaddiyar daular larabawa.
-
Uganda Ta Zargi Tarayyar Turai Da Tsoma Baki Cikin Harkokinta Na Cikin Gida
Sep 18, 2018 10:29Gwamnatin kasar Uganda ta zargi kungiyar tarayyar turai da tsoma baki a cikin harkokinta na cikin gida.
-
Shugaba Buhari Ya Bukaci A Hada Tashoshin Jiragen Ruwan Kasar Da Layin Dogo
Sep 18, 2018 07:20Shugaban muhammadu Buhari na tarayyar Najeriya ya bukaci a hada dukkan tashoshin jiragen ruwan kasar da layukan dogo don sawwaka sauke kayayyaki zuwa cikin kasa.
-
Sabuwar Gwamnatin Kasar Sudan Ta Yi Rantsuwar Kama Aiki
Sep 18, 2018 03:45Sabuwar gwamnatin kasar Sudan karkashin firaiminista Mutaz Musa Abdullahi ta yi rantsuwar kama aiki, a dai-dai lokacinda kasar take cikin tsananin matsalolin tattalin arziki.
-
Rikicin Kabilanci Ya Hallaka Mutum 23 A Kasar Habasha
Sep 17, 2018 14:36Jami'an 'yan sanda na kasar Habasha sun sanar da mutuwar mutum 23 sanadiyar rikicin kabilanci cikin wannan mako a kasar