-
Jagora: Manufar Takunkumin Da Bakar Farfagandar Makiya A Kan Iran, Ita Ce Kashe Gwiwar Al'umma
Sep 06, 2018 16:38Jagoran juyin juya halin Musulunci, Ayatullah Sayyid Ali Khamenei, ya bayyana cewar makiyan al'ummar Iran sun kakabawa Iran takunkumi da kuma ci gaba da yada bakar farfaganda a kanta ne saboda kashe gwiwan al'ummar kasar da kuma sanya musu yanke kauna cikin zukatansu.
-
Kasar Iran Ta Jaddada Batun Yaki Da Masu Kirkiro Kungiyoyin 'Yan Ta'adda
Sep 05, 2018 19:07Mataimakin ministan harkokin wajen kasar Iran a bangaren dokoki da harkokin kasa da kasa ya jaddada daukan matakan da suka dace wajen kawo karshen akidar wuce gona da iri da ke haifar da ayyukan ta'addanci a duniya.
-
Shugaban Kasar Rasha Zai Kawo Ziyarar Aiki A Nan Tehran
Sep 04, 2018 06:32Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin zai kawo ziyarar aiki a nan Iran a ranar Jumma'a 7 ga watan Satumba da muke ciki.
-
Aya. Khamina'i: Babu Alamun Yaki Amma Dole Ne Sojojin Kasa Su Kara Karfinsu.
Sep 03, 2018 06:30Jagoran juyin juya halin Musulunci a nan Iran Aya. Sayyid Aliyul Khaminae ya ce babu alamun za'a yi yaki tsakanin Iran da makiyanta a nan kusa, amma dole sojojin kasar su kasance cikin yanayin ko da kwana, sannan sun karfafa kansu don fuskantar makiya a ko yauce.
-
Amurka Ta Sha Alwashin Tabbatar Da Kai Kawon Jiragen Ruwa A Tekun Farisa Duk Tare Da Barazanar Iran
Sep 02, 2018 06:43Gwamnatin Amurka ta bada sanarwan cewa zata tabbatar da kai kawon jiragen kasuwanci a tekun farisa a duk lokacinda kasar Iran ta yi kokarin hana hakan.
-
IAEA: Iran Tana Aiki Da Yarjejeniyar Nukiliya
Aug 31, 2018 18:54A karo na goma 12 Hukumar makamashin Nukiliya ta Duniya ta fitar da rahoto da yake tabbatar da cewa Iran tana aiki da yarjejeniyar
-
Iran: Hukumar IAEA Ta Jaddada Cewa Kasar Iran Tana Ci Gaba Da Mutunta Yarjejeniyar Nukiliya
Aug 30, 2018 19:29Jakadan kasar Iran a Hukumar Kula da Makamashin Nukiliya ta Duniya ya ce: Hukumar Kula da Makamashin Nukiliya ta Duniya "IAEA" a karo na goma sha biyu tana tabbatar da cewa: Iran tana ci gaba da mutunta yarjejeniyar nukiliya da aka cimma da ita.
-
Ayatullahi Khamene'i: Iran Ba Zata Tattauna Da Gwamnatin Amurka Mai Ci Ba
Aug 30, 2018 06:22Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Aya. Sayyid Aliyul Khaminae ya bayyana cewa har yanzun idan kasar Iran ta ga ba zata cimma bukatunta a yerjejeniyar Nukliyar da ta cimma da kasashen yamma ba to zata fice.
-
Macron: Tarayyar Turai Tana Son Kare Yarjejeniyar Nukiliya
Aug 28, 2018 07:22Shugaban kasar Faransa ya bayyana haka ne a yayin da yake ganawa da jakadun kasar a birnin Paris a jiya litinin
-
Rouhani Da Macron Sun Tattauna A Yau Ta Wayar Tarho
Aug 27, 2018 16:53Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron a yau ya tuntubi shugaban kasar Iran Dr. Hassan Rauhani ta wayar tarho, inda suka tattauna kan batutuwa daban-daban da suka shafi alaka tsakanin Faransa da Iran da kuma batun yarjejeniyar nukiliya.