Tsoma Bakin Saudiyya A kasar Lebanon
https://parstoday.ir/ha/news/middle_east-i12571-tsoma_bakin_saudiyya_a_kasar_lebanon
Shugaban Majalisar Lebanon Ya Soki Saudiyya Saboda Tsoma Bakinta A Lebanon.
(last modified 2018-08-22T06:59:05+00:00 )
Oct 17, 2016 08:26 UTC
  • Tsoma Bakin Saudiyya A kasar Lebanon

Shugaban Majalisar Lebanon Ya Soki Saudiyya Saboda Tsoma Bakinta A Lebanon.

 jaridar al-Akhbar ta Lebanon ta ambato shugaban majalisar dokokin kasar Lebanon yana cewa; Gwamnatin Saudiyya ba za ta bari a zabi Micheal Aun a matsayin shugaban kasar Lebanon ba.

Shugaban majalisar ta Lebanon Nabiha Barry, wanda ya gana da tawagar kungiyar Hizbullah ta lebanon, a jiya lahadi ya ce; Koda Sa'adul Hariri shugaban kungiyar al-mustaqbal ya amince da zabar Michela Aun, to Saudiyya ba za ta amince ba.

Shugaban Majalisar dokokin lebanon din, Nabih Bary ya  bayyana haka ne adaidai lokacin kafofin labarun kasar ke nuni da cewa akarshen wannan makon ne dai sa'adul Hariri zai bayyana cikakken goyon bayansa ga janar Aun domin zama shugaban kasa.