Yemen: Jiragen Yakin Saudiyya Sun Kashe Mutane 15 A Ta'iz
Majiyar tsaron Yemen ta ce jiragen Saudiyya sun kai hari a kana gidajen mutane aunguwar Yakhtal da ke yammacin Ta'azi inda su ka kashe mutane da dama.
Majiyar tsaron Yemen ta ce jiragen Saudiyya sun kai hari a kana gidajen mutane aunguwar Yakhtal da ke yammacin Ta'azi inda su ka kashe mutane da dama.
Tashar telbijin din al-mayadeen mai ta baba labarin cewa jiragen na Saudiyya sun kuma kai hare-hare 12 a yankin "Banu Madar" da ke karkashin Sanaa.
A yankunan al-Rabiah, da Haylan da al-makhdarah da kasuwar Sarawih, da ke gundumar Ma'arib a tsakiyar kasar.
Tun a watan Maris na 2015 ne dai Saudiyyar ta shelanta yaki akan al'ummar Yemen, wanda kawo ya zuwa yanzu ya ci rayukan mutane 12,000 da jikkata wasu dubban daruruwa, kamar yadda majalisar Dinkin Duniya ta ambata.