Mutum 30 Sun Mutu A Ruftawar Mahakar Zinari A Afganistan
https://parstoday.ir/ha/news/middle_east-i34696-mutum_30_sun_mutu_a_ruftawar_mahakar_zinari_a_afganistan
Rahotanni daga Afganistan na cewa mutum akalla 30 ne suka rasa rayukansu biyo bayan ruftawar wata mahakar zinari a arewa maso gabashin kasar.
(last modified 2019-01-06T07:52:43+00:00 )
Jan 06, 2019 07:52 UTC
  • Mutum 30 Sun Mutu A Ruftawar Mahakar Zinari A Afganistan

Rahotanni daga Afganistan na cewa mutum akalla 30 ne suka rasa rayukansu biyo bayan ruftawar wata mahakar zinari a arewa maso gabashin kasar.

Da yake tabbatar da hakan ga amfanin dilancin labaren AFP gwamnan yankin Mohammad Rustam Raghi ya ce akwai kuma wasu mutane bakwai da suka samu raunuka a lamarin.

Lamarin dai ya auke ne a lardin Kohistan, na jihar Badakhshan.