Jamus Na Nuna damuwarta Kan Matsalar Kare hakin Bila'adama A Bahrain
Jami'i mai kula da harkokin kare hakkin bil'adama na gwamnatin kasar Jamus ya bayyana damuwarsa da yadda harkokin kare hakkin bil'adama yake kara tabarbarewa a kasar Bahrain.
Jami'i mai kula da harkokin kare hakkin bil'adama na gwamnatin kasar Jamus ya bayyana damuwarsa da yadda harkokin kare hakkin bil'adama yake kara tabarbarewa a kasar Bahrain.
Kamfanin dillancin labaran Irna na kasar Iran ya nakalto Barbil Kaflar yana fadar haka a yau jumma'a ya kuama kara da cewa haramta jam'iyyar yan adawa mafi girma a kasar Bahrai da kuma kara tsananta daurin da ake yiwa shugaban jam'iyyar Rafa Sheikha Ali Salman wani abun damuwa ne ga gwamnatin kasar Jamus.
Banda haka jami'ar ta kara da cewa akwai labaran cewa gwamnatin kasar ta Jamusa ta kama ta kuma tsare wabu dan rajin kare hakkin bi'adama a kasar.