-
Ci gaba da kai hare-haren ta'addanci kan Al'ummar kasar Yemen
Feb 05, 2017 14:43Jiragen yakin Kawancen Saudiya sun kai hare hare ta sama a yankuna da dama na kasar Yemen
-
Saudiyya Tana Ci Gaba Da Hana Aikewa Da Taimakon Jin Kai Zuwa Yamen
Feb 05, 2017 02:54Mahukuntan Saudiyya suna ci gaba da kokarin ganin babu wani tallafin jin kai da za a kai zuwa kasar Yamen duk da halin tsaka mai wuya da suka wurga al'ummar kasar ciki.
-
Iraki: An Kashe 'Yan kungiyar Ta'adda Ta Da'esh A gundumar Nainawa
Feb 04, 2017 15:54Jiragen yakin Iraki sun kashe 'yan kungiyar Da'esh masu yawaa gundumar Nainawa a yau asabar.
-
Damuwar Palastinawa Kan Shirin Trump Na Mayar Da Ofishin Jakadancin Amurka Zuwa Quds
Feb 01, 2017 08:32Jakadan gwamnatin kwarya-kwaryan cin gishin kai ta Palastina a kungiyar hadin kan kasashen larabawa, ya gabatar da wani daftarin kudiri da ke neman kasashen larabawa da su taka wa shirin Trump birki, kan batun dauke ofishin jakadancin Amurka daga Tel Aviv zuwa Quds.
-
Ko Me Ya Sa Matakin Trump Bai Shafi Saudiya Ba ?
Feb 01, 2017 02:32Tun bayan da Shugaba Donald Trump, ya sanya hannu kan dokar hana musulmin wasu kasashe bakwai shiga Amurka, Duniya ke ci gaba da sukan matsayinsa da nuna shakku da kuma alamun tambaya.
-
Gwamnatin Riyad ta tabbatar da harin da aka kaiwa Jirgin yakin ruwanta a kasar Yemen
Jan 31, 2017 02:17Majiyoyin labaran kasar Saudiya sun tabbatar da mutuwar Sojoji biyu sakamakon harin da mayakan Hutsi sun kai kan Jirgin yakin ruwan kasar a Yemen
-
Saudiyya Ta Yi Alla-wadai Da Gine-gine Isra'ila A Yankin Falasdinu
Jan 30, 2017 12:57Gwamnatin Saudiyya ta yi alla-wadai da gine-gine yahudawan mamaya na Isra'ila a yankin Falasdinu.
-
Palasdinu: Wani Matashi Bapalasdine Guda Ya yi Shahada A Yankin Yammacin Kogin Jordan.
Jan 29, 2017 15:48Da safiyar Yau lahadi sojojin Sahayoniya sun kai hari a yammacin kogin jordan tare da kashe bapalasdine guda
-
Hare-Haren Ta'addancin H.K.Isra'ila Kan Palasdinawa Suna Ci Gaba Da Janyo Bullar Cututtuka
Jan 28, 2017 08:16Majiyar lafiya a yankin Zirin Gaza na Palasdinu ta sanar da cewa: Hare-haren wuce gona da irin sojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila kan al'ummar Palasdinu musamman yankin Zirin Gaza suna ci gaba da janyo bullar muggan cututtuka.
-
Kungiyoyin Kare Hakkin Bil Adama A Bahrain Sun Gargadi Masarautar Kasar
Jan 27, 2017 14:03Kungiyoyin kare hakkin bil adama akasar Bahrain sun fitar bayani na hadin gwiwa da ke jan kunnen masarautar mulkin kama karya ta kasar kan cin zarafin al'ummar kasar da take yi musamman ma na yankin Diraz.