Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

afirka

  • Hare-hare Na Barazana Ga Ci-gaban Yammacin Afrika Da Yankin Sahel

    Hare-hare Na Barazana Ga Ci-gaban Yammacin Afrika Da Yankin Sahel

    Jan 13, 2019 10:38

    Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa yawan hare-hare na barazana ga ci gaban yammacin Afrika da yankin Sahel.

  • An Tsawaita Wa'adin 'Yan Majalisar Dokoki A Guinea

    An Tsawaita Wa'adin 'Yan Majalisar Dokoki A Guinea

    Jan 13, 2019 10:17

    Shugaba Alpha Conde, na Guinea, ya bada umurnin tsawaita wa'adin 'yan majalisar dokokin kasar.

  • DR Congo : Fayulu, Ya Bukaci A Soke Sakamakon Zabe

    DR Congo : Fayulu, Ya Bukaci A Soke Sakamakon Zabe

    Jan 12, 2019 15:56

    Dan takaran adawa da ya zo na biyu a zaben shugaban kasa na Jamhuriya Demokuraddiyar Congo ya gabatarwa da kotun tsarin mulkin kasar korafinsa akan zaben da aka gudanar a ranar 30 ga watan Disamba da ya gabata.

  • SHARHI : Bayyanin Hukumar INEC Kan Zaben Najeriya na 2019

    SHARHI : Bayyanin Hukumar INEC Kan Zaben Najeriya na 2019

    Jan 10, 2019 05:13

    A Najeriya a yayin da babban zaben na 2019 ke karatowa, hukumar zaben kasar mai zaman kanta cewa da INEC, ta sanar da cewa sama da 'yan kasar miliyan 84 ne suka ciri katin zabe a zaben kasar na watan gobe dake tafe.

  • Madagaska : Ravalomanana Ya Taya Rajaolina Murna Lashe Zabe

    Madagaska : Ravalomanana Ya Taya Rajaolina Murna Lashe Zabe

    Jan 10, 2019 04:52

    Dan takara da ya sha kaye a zaben shugaban kasa zagaye na biyu a Madagaska, ya yi na'am da kayan da ya sha a zaben, tare da taya zababen shugaban kasar, Andry Rajoelina, murna kan nasara da ya samu.

  • A ranar 15 Ga Wata, ICC Za Ta Bayyana Matsayinta Kan Bukatar Belin Laurent Gbagbo

    A ranar 15 Ga Wata, ICC Za Ta Bayyana Matsayinta Kan Bukatar Belin Laurent Gbagbo

    Jan 10, 2019 03:56

    Kotun hukunta manyan laifuka ta duniya (ICC), ta ce zatayi wani zama a ranar Talata 15 ga watan Janairun nan domin duba bukatar bada belin tsohon shugaban kasar Ivory Coast, Laurent Gbagbo, da kuma ministansa na matasa Charles Ble Goude, da take tsare da bisa zargin cin zarafin bil adama.

  • Dan Adawa Felix Tshisekedi, Ya Lashe Zaben Shugaban Kasa A DR Congo

    Dan Adawa Felix Tshisekedi, Ya Lashe Zaben Shugaban Kasa A DR Congo

    Jan 10, 2019 03:24

    Dan takaran adawa a jamhuriya Demokuradiyyar Congo, Félix Tshisekedi, ya kafa tarihi, inda ya lashe zaben shugaban kasar tun a zagayen farko.

  • Mohamed Salah Ya Sake Lashe Kyautar Gwarzon Kwallon Kafa Na Afrika

    Mohamed Salah Ya Sake Lashe Kyautar Gwarzon Kwallon Kafa Na Afrika

    Jan 09, 2019 11:14

    Dan wasan kwallon kafa na kasar Masar Mohamed Salah ya sake lashe kyautar gwarzon dan wasan kwallon kafan nahiyar Afirka na shekarar 2018, dan wasa na farko da ya lashe wannan lambar yabo shekaru biyu a jere.

  • Sudan : Ana Zanga Zangar Goyan Bayan El-Bashir

    Sudan : Ana Zanga Zangar Goyan Bayan El-Bashir

    Jan 09, 2019 10:24

    A Sudan daruruwan mutane ne suka gudanar da zanga zangar nuna goyan baya ga shugaban kasar Omar Hassan El-Bashir, a Khartoum babban birnin kasar.

  • An Fara Sauraren Wadanda Sukayi Yunkurin Juyin Mulki A Gabon

    An Fara Sauraren Wadanda Sukayi Yunkurin Juyin Mulki A Gabon

    Jan 08, 2019 17:43

    Rahotanni daga Gabon na cewa an fara sauraren wadanda sukayi wunkurin juyin mulki a kasar, a daidai lokacin da 'yan kasar ke son ayi musu karin bayyani kan hakikanin abunda ya faru.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS