-
An Bukaci A Bawa Kasashen Afrika Karin Karfi A Kwamitin Tsaro Na Majalisar Dinkin Duniya
Jul 03, 2017 07:28Mataimakin babban sakataren kungiyar tarayyar Afrika ya bukaci a bawa kasashen Afrika karin karfi a kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya wanda yana daga cikin sauye sauyen da ya kamata a gabatar a cikin tsare-tsaren MDD
-
Rikici A Afirka Ta Tsakiya Ya Kashe Mutum 15
Jul 03, 2017 01:14Rahotanni daga Jamhuriyar Afrika ta tsakiya na cewa a kalla mutane 15 ne suka rasa rayukansu a wata musayar wuta tsakanin wasu gungun mayaka biyu a birnin Kaga-Bandoro dake tsakiyar kasar.
-
Tawagar ONUCI Ta Kammala Aikinta A Ivory Coast
Jun 30, 2017 06:49Tawagar wanzar da zamen lafiya ta MDD cewa da ONUCI a Ivory Coast ta kammala aikinta a hukumance, bayan shafe shekaru 13 na aiki wannan kasa.
-
Afrika Ta Tsakiya : Ana Cikin Mawuyacin Hali A Yankin Bria
Jun 30, 2017 05:53Kungiyar likitoci marar iyaka ta (Médecins Sans Frontières/Doctors Without Borders ta ce halin da ake ciki a yankin Bria na Jamhuriya Afrika ta tsakiya na kara tabarbarewa.
-
Tawagar Sojojin Faransa A Mali Za Ta Yi Aiki Da Rundinar G5
Jun 29, 2017 04:47Tawagar sojojin Faransa a Mali ta (Barkhane) za ta yi aiki da rundinar hadin gwiwa ta kasahen Afrika na G5 da ake sa kafawa nan gaba, a cewar ministan harkokin wajen Faransa.
-
Kasashe Da Dama Sun Hana Shigo Da Kaji Daga Afrika Ta Kudu
Jun 28, 2017 07:56Kasashe makoftan Afrika ta kudu sun haramta shigo da kaji daga kasar bayan bullar wata mura tsuntsaye mai saurin yaduwa a Afrita ta kudun.
-
Wakilin MDD Na Ziyarar Tuntuba a Burundi
Jun 28, 2017 07:50Sabon wakilin musammen na MDD a Burundi, Michel Kafando ya isa birnin Bujumbura inda ake sa ran zai gana da mahukuntan kasar domin tuntuba.
-
Hukumar "WFP" Ta Yi Kira Kan Ceto Dubban Kananan Yara Daga Masifar Yunwa
Jun 27, 2017 14:34Babban daraktan Hukumar Samar da Abinci ta Majalisar Dinkin Duniya "WFP" ya yi kira ga kasashen yammacin Turai da su gabatar da tallafi domin ceto dubban daruruwan kananan yara daga masifar yunwa a kasar Yamen da nahiyar Afrika.
-
Togo : An Yankewa Jagororin Daliban Jami'a Hukuncin Dauri Na Watanni 12
Jun 27, 2017 06:03Wata kotu a birnin Lome na kasar Togo ta yanke hukuncin daurin watanni 12 tare da talala ga wasu jagororin daliban jami'a biyu, biyo bayan wata zanga-zanga a jami'ar dake Lome babban birnin kasar.
-
An Gano Wasu Kofai Masu Alaka Da Musulunci A Addis Ababa
Jun 27, 2017 00:39Wasu masu gudanar da bincike a kan wuraren tarihi sun gano wani gari a kusa da birnin Addis Ababa na kasar Habasha da ke da alaka da musulmi.