-
Sabon Bore Sojoji A Kasar Ivory Coast
Jan 18, 2017 02:52Wani sabon bore Sojoji ya sake barkewa a kasar Ivory Coast, kwanaki kadan bayan cimma wata yarjejeniya da sojojin da suka yi bore a Bouake.
-
Gwamnatin Djibouti Zata Gina Babbar Cibiyar Kasuwanci Da Babu Kudin Fito A Kasar
Jan 17, 2017 04:51Gwamnatin Djibouti ta sanar da fara gudanar da ginin babbar cibiyar kasuwanci da babu kudin fito wato free trade zone mafi girma a nahiyar Afrika.
-
Ivory Coast : Kablan Ducan, Ya Yi Rantsuwar Kama Aiki
Jan 16, 2017 12:19Tsohon firaministan kasar Ivory Coast, Daniel Kablan Duncan, ya yi rantsuwar kama aiki a matsayinsa na mataimakin shugaban kasar.
-
Ana Gudanar Zaman Shugabannin Afirka Da Faransa A Mali
Jan 14, 2017 08:35An fara gudanar da zaman shugabannin kasashen Afirka da Faransa karo na ashirin da bakwai a birnin Bamako na kasar Mali.
-
Taron Faransa Da Kasashen Afrika A Mali
Jan 14, 2017 02:54Shugabannin kasashen Afrika na gudanar da taro tare da Faransa a birnin Bamako na Mali inda za su tattauna yaki da ta’addanci da kuma hanyoyin inganta dimokuradiya.
-
Gambia : Adama Barrow, Ya Nufi Mali Tare Da Tawagar ECOWAS
Jan 14, 2017 02:53Zababben shugaban kasar Gambia Adama Barrow, ya nufi kasar Mali tare da tawagar shiga tsakani ta kungiyar ECOWAS inda zasu halarci taron Faransa da kasashen Afrika.
-
Matsalar Kiwan Lafiya Na Bijirowa Wadanda Suka yi Jinyar Ebola
Jan 14, 2017 02:53Wani bincike na masana sha'anin kiwan lafiya ya nuna cewa uku daga cikin hudu na mutanen da suka yi jinyar cutar Ebola na fama da matsalar kiwan lafiya.
-
Ivory Coast : An Cimma Yarjejeniyar Karshe Da Sojoji Masu Bore
Jan 14, 2017 02:52Rahotanni daga kasar Ivory Coast na cewa gwamnatin kasar ta cimma yarjejeniyar karshe da sojoji da ke bore akan batun biyan albashi da kuma alwasus, bayan da ake sake shiga halin rashin tabas a Birnin Bouake inda sojojin suka kwashe wunin jiya suna harbe-harbe.
-
Gwamnatin Moroko Ta Haramta Sanya 'Burqa' A Kasar Saboda Matsalar Tsaro
Jan 12, 2017 02:02Rahotanni daga kasar Moroko sun bayyana cewar gwamnatin kasar ta haramta yi da kuma sayar da babban hijabin nan mai rufe dukkanin jikin mata da aka fi sani da 'Burqa' a kasar saboda matsalar tsaro da kasar take fuskanta.
-
Gambia : Jammeh Ya Kori Minista Da Jakadun Kasarsa 12
Jan 10, 2017 03:05A Gambia, a yayin da wasu shugabannin kasashen yammacin Afrika suka yanke shawara sake komawa kasar domin lallashin Shugaba Yahya Jameh ya mika mulki a ranar 19 ga watan nan, Shugaba Jammeh ya kori ministan sadarwansa da kuma wasu jakadun kasarsa 12 dake ketare.