Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

afirka

  • G5-Sahel Ta Koka Kan Rashin Samun Tallafi Daga Abokan Huldarta

    G5-Sahel Ta Koka Kan Rashin Samun Tallafi Daga Abokan Huldarta

    Feb 06, 2019 10:02

    Kungiyar G5-Sahel, ta koka da rashin samun tallafin da abokan huldarta suka alkawarta mata.

  • Ivory Coast : ICC Ta Mika Gbagbo Ga Hukumomin Belgium

    Ivory Coast : ICC Ta Mika Gbagbo Ga Hukumomin Belgium

    Feb 06, 2019 08:57

    Kotun hukunta manyan laifuka ta duniya ICC, ta mika wa hukumomin Belgium, tsohon shugaban kasar Ivory Coast, Laurent Gbagbo, bayan da kotun ta sallame shi a ranar 1 ga watan nan.

  • Taron Koli Na Kungiyar G5-Sahel

    Taron Koli Na Kungiyar G5-Sahel

    Feb 05, 2019 18:13

    Shuwagabannin kasashen kungiyar G5-Sahel, sun gudanar da taronsu karo na biyar, yau a binin Ouagadugu na kasar Burkina Faso.

  • CRA : An Cimma Yarjejeniya Tsakanin Gwamnati Da Masu Dauke Da Makamai

    CRA : An Cimma Yarjejeniya Tsakanin Gwamnati Da Masu Dauke Da Makamai

    Feb 05, 2019 14:22

    Gwamnatin Jamhuriya Afrika ta tsakiya da gungun masu dauke da makamai a kasar sun sanya hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya a wani buki da aka gudanar yau a Kahrtoum babban birnin aksar Sudan.

  • An Jinkirta Bikin Rattaba Hannu Kan Yarjejeniya Sulhu A Afrika Ta Tsakiya

    An Jinkirta Bikin Rattaba Hannu Kan Yarjejeniya Sulhu A Afrika Ta Tsakiya

    Feb 04, 2019 04:05

    A Sudan an jikirta bikin rattaba hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya da aka cimma tsakanin gwamnati da gungun kungiyoyi masu dauke da makamai a Jamhuriya Afrika Tsakiya.

  • An Fara Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa A Senegal

    An Fara Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa A Senegal

    Feb 03, 2019 09:55

    A Senegal, yau Lahadi ne aka fara yakin neman zaben shugaban kasar na ranar 24 ga watan Fabrairu nan a hukumance.

  • Nijar : Boko Haram Ta Kashe Mutum 6 A Tummur

    Nijar : Boko Haram Ta Kashe Mutum 6 A Tummur

    Feb 02, 2019 16:57

    Rahotanni daga Jamhuriya Nijar na nuni da cewa wani sabon hari da ake dangantawa dana kungiyar Boko Haram, ya yi ajalin mutum shida a wani kauye dake kudu maso gabashin kasar, a garin Tummur dake kusa da Tarayya Najeriya a yankin tafkin Chadi.

  • Belgium Ta Amince Karbar Tsohon Shugaban Ivory Coast

    Belgium Ta Amince Karbar Tsohon Shugaban Ivory Coast

    Feb 02, 2019 15:58

    Kasar Belgium, ta bayyana amincewa da karbar tsohon shugaban kasar Ivory Coast, Laurent Gbagbo, bayan da kotun hukunta manyan laifuka ta duniya ICC, ta amince da sallamarsa.

  • An Kasa Cimma Matsaya Tsakanin 'Yan Tawaye Da Gwamnati A Kasar Afirka Ta Tsakiya

    An Kasa Cimma Matsaya Tsakanin 'Yan Tawaye Da Gwamnati A Kasar Afirka Ta Tsakiya

    Feb 02, 2019 07:22

    Bangarorin yan tawaye da gwamnatin Jamhuriyar Afirka ta tsakiya, sun watse daga zaman tattaunawar ba tare da cimma wata matsaya ba

  • Kotun ICC Ta Saki Laurant Dbagbo bisa Sharadi

    Kotun ICC Ta Saki Laurant Dbagbo bisa Sharadi

    Feb 02, 2019 07:14

    Kotun hukunta manyan laifuffuka ta duniya ICC ta amince da sakin tsohon shugaban kasar Cote d’Ivoire Laurent Gbagbo bisa sharadin cewar ba zai koma kasar sa ba.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS