-
Shugaban Kasar Kazakhstan,Ya Yi Murabus
Mar 19, 2019 16:35Shugaban kasar Kazakhstan, Noursoultan Nazarbaïev, ya sanar da yin murabus daga mulkaminsa na shugaban kasar.
-
Shugaban Kasar Kazakhstan,Ya Yi Murabus
Mar 19, 2019 14:13Shugaban kasar Kazakhstan, Noursoultan Nazarbaïev, ya sanar da yin murabus daga mulkaminsa na shugaban kasar.
-
Za A Kafa Dokar Hukunta Shugabannin Addinin Buda Masu Karbar Rashawa A Thailand
Jul 10, 2018 17:18Majalisar dokokin kasar Thailand ta kada kuri'ar amincewa da daftarin dokar hukunta jagororin addinin buda masu barnata dukiyar kasa.
-
Thailand : An Ceto 6 Daga Cikin Yaran Da Suka Makale A Kogo
Jul 08, 2018 17:07A Tailand, An yi nasarar fito da shida daga cikin yaran da suka makale a wani kogo dake arewacin kasar, makwanni biyu da suka gabata.
-
Thailand: An Dauke Wani Mutum Da Aka Sama Da Laifin Kai Harin Bom, Zaman Kurkuku Na Tsawon Shekaru 27
Dec 06, 2017 06:33A yau laraba kotun ta daure mutumin mai shekaru 27 saboda samun sa da laifin kai hari da bom a asibitin Phramongkutklao da ke birnin Bankok a 2014
-
Myanmar: Paparom Ya Gana Da Aung San Suu
Nov 29, 2017 12:16A jiya talata ne aka yi ganawar tsakanin babban limamin darikar roman katolika da kuma shugabar gwamnatin Myanmar a birnin Rangon.
-
Paparoma Ya Bukaci A Kare Hakkokin Musulmi A Myanmar
Aug 28, 2017 12:23Paparoma Francis Jagoran kiristoci mabiya darikar katolika ya yi kira da a kare hakkokin musulmi 'yan kabilar rohingya a kasar Mayanmar.
-
'Yan Buddha Sun Kaddamar Da Wasu Sabbin Shirye-Shiryen Takura Wa Musulmin Myammar
Aug 23, 2017 05:25Rahotanni daga kasar Myammar sun bayyana cewa mabiya addinin Buddha masu tsaurin ra'ayi sun kara killace wasu daruruwan musulmi Rohingya a jihar Rakhine a ci gaba da takura musu da suke yi.
-
Myanmar: An Hana Musulmi Zuwa Aikin Hajjin Bana
Aug 13, 2017 13:44Wasu masu tsatsauran ra’ayin addinin Buda sun hana wasu daga cikin musulmin kasar Myanmar tafiya zuwa aikin haji.
-
Myanmar: An Hana Kai wa Musulmi Abinci Da Magunguna
Aug 07, 2017 06:39Jami'an tsaron gwamnatin kasar Myanmar tare da wasu masu tsatsauran ra'ayin addinin Buda, sun hana shigar da abinci da magunguna a garin musulmi na Ratidayon da ke cikin lardin Rakhin.