-
Nijar : Mutum 14 Boko Haram Ta Kashe A Diffa
Mar 26, 2019 03:43Rahotanni daga Jamhuriya Nijar na cewa fararen hula a kalla 14 ne aka kashe tare da sace wasu mata 2, ranar Asabar da daddare, a wani jerin hare-hare da kungiyar Boko Haram ta kai wasu kauyuka 3 na yankin Gueskerou dake jihar Diffa a kudu maso gabashin kasar, kusa da iyakar kasar da Nijeriya.
-
Mayakan Boko Haram Sun Kashe Mutune 4 A Najeriya
Mar 21, 2019 09:58Kimanin mutune 4 ne suka rasa rayukansu sanadiyar harin ta'addanci na kungiyar boko haram a Najeriya
-
Nijar : An Dage Haramcin Kamun Kifi, Da Noman Tattasai Da Kasuwancinsa A Diffa
Mar 07, 2019 04:38Gwamnatin Nijar, ta sanar da dage haramcin kamun kifi, da noman tattasai da kuma kasuwancinsa a jihar Diffa.
-
Kungiyar Da'esh A Yammacin Afirka Ta Kori Shugabanta Al'Barnawi
Mar 05, 2019 17:49Kungiyar ‘Yan Ta’adda Ta “Daular Musulunci A Yammacin Afirka” Ta Kori Shugabanta Al Barnawi.
-
An Kashe Fararen Hula 14 A Najeriya
Feb 20, 2019 17:54Majiyar tsaro a Najeriya ta sanar da cewa; Kungiyar Boko Haram ce ta yi wa fararen hular kisan gilla a wani yanki da ke kusa da Maiduguri a jahar Borno
-
Sojojin Najeriya Biyu Sun Kwanta Dama Sanadiyyar Fada Da Kungiyar Boko Haram
Feb 19, 2019 12:22Kamfanin dillancin labarun Faransa ya ambato majiyar tsaro na cewa; An sabon fadan ne a tsakanin sojojin kasar da kungiyar boko haram a yankin arewa maso gabashin kasar a kusa da iyaka da kasar Kamaru
-
Najeriya : Boko Haram Ta Kashe Mutane 11 A Borno
Feb 17, 2019 06:47Kamfanin dillancin labarun Sputnik na kasar Rasha ya ambato majiyar tsaro na cewa; 'Yan Kungiyar ta Boko Haram sun kai harin ne a wani masallaci a kusa da garin Maiduguri da ke Jahar Borno a jiya asabar
-
Boko Haram Ta Kashe Mutum 6 A Arewa Maso Gabashin Najeriya
Feb 05, 2019 15:06Rahotanni daga Najeriya na cewa mutum shida ne suka rasa rayukansu a wasu sabbin hare hare da mayakan kungiyar boko haram suka kai a kauyukan Shuwa da Kirchina, dake garin Madagali, na jihar Adamawa a arewa maso gabashin kasar.
-
Nijar : Boko Haram Ta Kashe Mutum 6 A Tummur
Feb 02, 2019 16:57Rahotanni daga Jamhuriya Nijar na nuni da cewa wani sabon hari da ake dangantawa dana kungiyar Boko Haram, ya yi ajalin mutum shida a wani kauye dake kudu maso gabashin kasar, a garin Tummur dake kusa da Tarayya Najeriya a yankin tafkin Chadi.
-
Boko Haram Ta Kashe Mutum 4 A Diffa
Jan 29, 2019 18:21Rahotanni daga jihar Diffa dake gabashin Jamhuriyar Nijar na cewa, mayakan boko haram sun kashe akalla mutum hudu tare da raunata wasu da dama a wani hari da suka kai a cikin daren jiya wayewar wannan safiyar Talata a yammacin garin Bosso.