-
Isma'ila Haniyyah Ya Yi Allah Wadai Da Harin Da Aka Kai Wa Rami Hamdallah
Mar 14, 2018 19:15Shugaban bangaren siyasa na kungiyar Hamas Ya yi Allah wadai da harin da aka kai wa piraministan Palasdinawa a yankin Gaza a jiya Talata.
-
Hamas Ta Mayar Wa Amurka Martani Akan Ofishin Jakadanci A Birnin Kudus
Feb 24, 2018 06:49Kungiyar gwagwarmayar musulunci ta Hamas ta yi tir da karatowar lokacin mayar da ofishin jakadancin Amurkan zuwa birnin Kudus.
-
Palasdinu: Hamas Ta Dauki Alhakin Kashe Wani Dan Sahayoniya
Feb 06, 2018 12:41Bangaren Soja na kungiyar Hamas, wato rundunar Izzudin Kassam ne ya sanar da kashe dan sahayoniya a garin Nabulus da ke yammacin kogin Jordan.
-
Isma'ila Haniyyah: Muna Ci Gaba Da Riko Da Tafarkin Gwgawarmaya
Feb 03, 2018 18:59Shugaban bangaren siyasa na kungiyar Hamas Isma'ila Haniyyah ya ce; Kungiyar ba za ta taba sauya matsayarta akan gwagwamaryama ba saboda wani mataki da gwamnatin Amurka ta dauka
-
Palasdinu: Kungiyar Hamas Ta Amince Da Shawarar Hizbullah Akan Sabbin Dabarun Kalubalantar 'Yan Sahayoniya.
Dec 12, 2017 18:50Jami'in kungiyar Hamas, Isma'ila Ridhwan ne ya bayyana gamsuwarsu da shawarar Sayyid Hassan Nasrallah akan shata dubarun kalubalantar haramtacciyar Kasar Isra'ila.
-
Hamas: Ba Za Mu Yarda Da Ajiye Makamai Ba
Nov 27, 2017 11:55Jami'in Kungiyar gwgawarmaya ta Hamas, Mahmud Zahar ya bayyana cewa; Babu wani mutum daya a cikin 'yan kungiyar ta Hamas da ya aminta da batun kwance damarar yaki.
-
Hamas: Ba Za Mu Taba Watsi Da Makamai Ba.
Oct 25, 2017 06:51Shugaban Kungiyar Hamas a yankin Gaza Yahya Sinwar ya ce; Makamin da yake hannun kungiyar ta Hamas mallakin dukkanin palasdinawa ne.
-
Palastinu : Babu Mahalukin Da Zai Cilasta Mana Ajiye Makamai_Hamas
Oct 19, 2017 17:06Shugaban kungiyar Hamas na zirin Gaza, Yahya Sinouar, ya bayyana cewa babu wani mahaluki a duniya da zai cilasta masu ajiye makamai ko kuma amuncewa da Isra'ila a matsayin kasa.
-
Isra’ila Na Shirin Gina Sabbin Matsugunnan Yahudawa A Birnin Quds
Aug 31, 2017 12:44Haramtacciyar kasar Isra’ila na da shirin gina wata sabwar unguwa ta yahudawa a cikin yankunan palastinawa da ta mamaye a cikin birnin quds.
-
Kungiyar Hamas Ta Yi Suka Kan Sabon Matsayin Kasar Sudan Dangane Da Palasdinawa
Aug 23, 2017 18:59Kungiyar gwagwarmayar Palasdinawa ta Hamas ya yi Allah wadai da furucin ministan harkokin sayan hannun jari na kasar Sudan kan al'ummar Palasdinu.