-
Kasashen Larabawa Sun Kashe $130b Wajen Rusa Kasashen Siriya, Yemen Da Libiya
Nov 12, 2017 14:42Firayi ministan kasar Aljeriya, Ahmed Ouyahia, ya bayyana cewar wasu kasashen larabawa sun kasashe zunzurutun kudaden da suka kai Dala Biliya 130 da nufin ruguza kasashen Siriya, Libiya da Yemen.
-
Tashe- Tashen Hankula Sun Lashe Rayukan Mutane Kimanin 70 A Birnin Tripoli Na Kasar Libiya
Nov 10, 2017 15:29Dauki ba dadi tsakanin kungiyoyi da suke dauke da makamai a birnin tripoli fadar mulkin kasar Libiya a cikin 'yan kwanakin nan ya lashe rayukan mutane kimanin 70.
-
Bakin Haure Fiye Da 70 Ne Suka Halaka A Gabar Tekun Libiya
Nov 08, 2017 02:43Bakin haure fiye da 70 ne suka halaka a cikin tekun Mediterranean kusa da gabar tekun Libiya a kokarinsu na neman tsallakawa zuwa kasashen yammacin Turai.
-
Libya: An Kashe Sojojin Gwamnati Uku A Yankin Banighazi
Nov 07, 2017 02:57Sojojin sun mutu ne a sanadiyyar fadan da suka yi da 'yan ta'adda a ckikin birnin na Banighazi da ke gabacin kasar ta Libya.
-
Mataimakin Ministan Cikin Gidan Libiya Ya Tsallaka Rijiya Da Baya
Nov 06, 2017 02:23Mataimakin ministan cikin gidan libiya Faraj kayyim ya tsallaka rijiya da baya, bayan da aka yi kokarin hallaka shi a birnin bangazi dake gabashin kasar
-
Libya: Mafi Yawancin Mutanen Kasar Ba su Yarda Da Gwamnati Ba.
Nov 05, 2017 07:43Sakamakon wani bincike ya tabbatar da cewa kaso 90% na al'ummar kasar ba su yarda da gwamnati ba.
-
Libya: An Yi Zanga-zangar Nuna Kin Amincewa Da Harin Garin Darnah
Nov 04, 2017 08:36Mazauna garin Darnah a arewa maso gabacin kasar ta Libya sun yi Zanga-zangar ne ta yin Allah wadai da harin da aka kai wa garinsu tare da kashe fararen hula.
-
Rikici Ya Tsanata A Arewa Maso Yammacin Libiya
Nov 02, 2017 14:48Ana ci gaba da gwabza fada tsakanin sojojin khalifa haftar da sojojin gwamnatin hadin kan kasar a arewa maso gabashin kasar
-
Gwamnatin Libiya Ta Sanar Da Kwanaki Uku A Matsayin Ranakun Makoki A Duk Fadin Kasar
Nov 01, 2017 08:34Majalisar shugabancin kasa a karkashin gwamnatin hadin kan kasar Libiya ta sanar da kwanaki uku a matsayin ranakun makoki domin nuna juyayi kan luguden wutan da wani jirgin saman yaki ya yi a garin Derna da ke gabashin kasar.
-
Dakarun Khalifa Haftar Sun Kai Hari Ta Sama A Gabashin Libiya
Oct 31, 2017 03:10Dakarun saman kasar Libiya masu biyayya da janar khalifa haftar sun kai hari garin Derna dake gabashin kasar, lamarin da ya hallaka ko jikkata mutane sama da 30.