-
Kungiyar Al-Qa'ida Ta Dau Alhakin Hare-Haren Da Aka Kaiwa Dakarun MINUSMA A MALI
Jan 21, 2019 11:55Wata Kungiyar Yan Ta'adda Wacce Take Da Dangantaka Da Kungiyar Al-qa'ida ta dauki alhakin aki hare-hare kan dakarun tabbatar da zaman lafiya na MINUSMA a kasar Mali.
-
Mutane 20 Ne Suka Rasa Rayukansu A Yan Bindiga A Tsakiyar Mali
Jan 17, 2019 11:54Mutane akalla 20 ne suka rasa rayukansu a lokacinda wasu yan ta'adda suka kai hari a kan wani kauye kusa da kan iyakar kasar Mali da Niger
-
SHARHI : Damuwar MDD, Kan Kasa Aiwatar Da yarjejeniyar Zaman Lafiya A Mali
Jan 17, 2019 03:44Kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya, ya nuna matukar damuwarsa akan tsaikon da ake fuskanta wajen aiwatar da yarjejeniyar zaman lafiya 2015 da aka cimma tsakanin bangarori a kasar Mali.
-
Mali : MDD, Ta Damu Kan Kasa Aiwatar Da yarjejeniyar Zaman Lafiya
Jan 17, 2019 03:41Kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya, ya nuna matukar damuwarsa akan tsaikon da ake fuskanta wajen aiwatar da yarjejeniyar zaman lafiya 2015 da aka cimma tsakanin bangarori a kasar Mali.
-
Mali : An Kashe Mutum 37 A Kauyen Koulogon
Jan 02, 2019 10:28Hukumomi a kasar mali sun sanar da cewa mutum 37 ne da suka hada da mata da yara suka rasa rayukansu a wani da aka kai masu a kauyen Koulogon, dake tsakiyar kasar.
-
Firai Ministan Kasar Espania Yana Ziyarar Aiki A Kasar Mali
Dec 28, 2018 06:41Fira Ministan kasar Espania yana ziyarar aiki a kasar Mali, inda ake saran zai gana da sojojin kasar wadanda suke aikin tabbatar da zaman lafiya a kasar.
-
Gwamnatin Kasar Mali Na Shirin Kwance Damarar Yakin Masu Dauke Da Makamai
Dec 24, 2018 19:08Pira ministan kasar ta Mali ne ya sanar da cewa; An sake aikewa da sojoji zuwa tsakiyar kasar sannan kuma an shirin kwance damarar masu dauke da makamai
-
An Kara Dafifin Sojojin Kasar Mali A Yankunan Tsakiyar Kasar
Dec 23, 2018 19:24Firai Ministan kasar Mali ya bayyana cewa gwamnatin kasar ta kara yawan sojoji da jami'an tsaron kasar a yankunan tsakiyar kasar don dawo da zaman lafiya a cikinsu.
-
Mali : An Sanya Wa Masu Kawo Cikas Ga Yarjejeniyar Zaman Lafiya Takunkunmi
Dec 21, 2018 04:37A karon farko, Kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya, ya sanya takunkumi kan wasu 'yan kasar Mali dake kawo cikas yarjejeniyar zaman lafiya da aka cimma tsakanin 'yan kasar a shekara 2015.
-
An Kashe Mutane Akalla 200 A Kasar Mali A Wannan Shekara
Dec 20, 2018 19:03Majiyar rundunar tabbatar da zaman lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya A Kasar Mali MUNUSMA ta bayyana cewa daga farkon wannan shekara har zuwa watan Nuwamba da ya gabata yan ta'adda sun kashe mutane 209 fararen hula a tsakiyar kasar