-
Kungiyar NATO Ta Sanar Da Shirinta Na Tattaunawa Da Rasha Kan Rikicin Ukraine
Dec 03, 2018 16:20Kungiyar tsaro ta NATO ta sanar da shirinta na tattaunawa da kasar Rasha dangane da rikicin da ya kunno kai tsakanin Rashan da kasar Ukraine cikin kwanakin nan.
-
Jami'ar Siyasar Waje Ta Turai Tana Adawa Da Kafa Rundunar Soja
Nov 21, 2018 08:21Babbr jami'a mai kula da siyasar waje da kuma tsaro ta turai Fredrica Murghnai ta nuna adawarta da kafa rundunar soja ta nahiyar turai
-
Wani Tsohon Jami'in Kungiyar Tsaro Ta NATO Ya Ce: H.K.Isra'ila Tana Taimakon 'Yan Ta'adda
Aug 22, 2018 06:24Tsohon shugaban kwamitin tsaron kungiyar tsaro ta NATO ya yi furuci da cewa: Gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila tana taimakon kungiyoyin 'yan ta'adda a kasar Siriya.
-
Masu Kamuwa Da Ciwon Daji A Libiya Na Karuwa Sakamakon Hare-Haren NATO
Jul 14, 2018 12:28Wasu masu bincike sun gano cewa, an samu karuwar masu kamuwa da ciwon daji a kasar Libiya sakamakon hare-haren da sojojin NATO suka kaddamar a kasar a lokacin mulkin marigayi Gaddafi.
-
Kasar Canada Ta Soki Matsayar Trump Akan Kungiyar Tsaro Ta "Nato"
Jul 12, 2018 06:31Justin Trudeau mai da martani akan kiran da Trump ya yi wa kasashen mambobi na Nato da su rika biyan kungiyar kaso biyu cikin dari da kudaden shigarsu, yana cewa; wane alfanu ne hakan zai haifar?
-
Merkel Da Trump Sun Yi Musayar Zafafen Kalamai A Taron NATO
Jul 11, 2018 17:51Gwamnatin Jamus ta mayar da martani kan kalaman shugaba Donald Trump na Amurka, na cewa kasar ta Jamus ta zamo ''yar amshin shatan Rasha'', tare da bukatar kasar ta Jamus da ta gaggauta inganta sha’anin tsaronta a maimakon dogaro da Rashar.
-
Italiya Ta Dauki Mataki Kan Bakin Haure
Jun 14, 2018 05:49Gwamnatin Italiya ta nemi taimakon kungiyar Nato game da hana shigar bakin haure cikin kasar
-
Nato Ba Ta Son Yin Gasar Kera Makamai Da Kasar Rasha
Apr 05, 2018 06:28Babban magatakardar kungiyar yarjejeniyar tsaro ta "Nato" ne ya bayyana haka a jiya laraba a kasar Canada
-
An Zargi Nato Da Aikata Laifukan Yaki A Kasar Libya
Jan 20, 2018 19:02Wani lauyan kasar Libya Khalid al-Khuwailady ya kafa kungiyar masana sharia domin tabbatar da laifukan da kungiyar ta Nato ta tafka a kasar Libya
-
Babban Sakataren Kungiyar "NATO" Ya Bukaci Da A Taimakawa Kasar Libya.
Oct 14, 2017 11:53Babban Sakataren Kungiyar ta "Nato" Jens Stoltenberg ya fadawa jaridar kasar Italiya ta Onir, cewa;Wajibi ne kungiyoyin kasa da kasa da su taimakwa kasar Libya.