-
An Sanar Da Ranakun Manyan Zabuka A Tunisia
Mar 07, 2019 04:47Hukumar zabe mai zaman kanta a kasar Tunisia ta sanar da ranar 6 ga watan Oktoba mai zuwa a matsayin ranar da za'a gudanar da zaben 'yan majalisar dokokin kasar, a yayin da za'a gudanar da zaben shugaban kasa kuma a ranar 10 ga watan Nuwamba a cikin wannan shekara.
-
An Tsawaita Doka Ta Baci A Kasar Tunisia.
Mar 07, 2019 04:37Shugaban kasar Tunisia Algaji Qa'ed Assibsi ya bada sanarwan tsawaita doka ta baci a kasar.
-
Rashin Zaman Lafiya Ne Ke Karfafa Ta'addanci A Kasashen Larabawa
Mar 05, 2019 04:57Kungiyar kasashen Larabawa ta bayyana rashin zaman lafiya a wasu kasashe mambobinta, ne ke kara karfafa ayyukan ta'addanci musamman na kungiyar Da'esh a yankin.
-
An Gano Wasiku Wadanda Aka Shafa Masu Goba A Tunisia
Mar 03, 2019 07:34Ma'aikatar cikin gida na kasar Tunisia ta bada sanarwan cewa ta gano wasu wasiku guda 19 wadanda aka shafa masu sinadarin guba da nufin halaka wasu fitattun yan siyasa a kasar
-
An Fallasa Kokarin Hadaddiyar Daular Larabawa Na Gurgunta Demokradiyar Tunisiya
Mar 02, 2019 09:40Tsohon Firai Ministan kasar Tunisia ya bayyana cewa gwamnatin kasar Hadaddiyar daular larabawa tana da hannu a kokarin gurgunta demokradiyar kasar Tunisiya.
-
Tunisiya: Ana Cigaba Da Zanga-zangar Nuna Kin Jinin Gwamnati
Feb 19, 2019 12:25Jaridar al-shuruq ta ba da labarin cewa; A Mutane masu yawa sun datse muhimmiyar hanyar da take isa yankin al-awamiriyah dake tsakiyar babban birnin kasar Tunis
-
An Yanke Hukuncin Daurin Rai Da Rai Kan Yan Ta'adda 7 A Kasar Tunisia
Feb 09, 2019 11:56An yake hukuncin dauri na har mutuwa kan yan ta'adda 7 wadanda suke da hannu a hare-haren ta'addanci na shekara ta 2015 a kasar Tunisia
-
Malaman Makarantu Sun Yi Zanga-zanga Akan Karancin Albashi
Feb 07, 2019 12:38A jiya Laraba ne malaman makarantu a kasar Tunisiya su ka gudanar da Zanga-zangar yin kira da a kara musu albashi
-
An Yi Maraba Da Shirin Maida Huldar Jakadanci Da Kasar Siriya
Jan 08, 2019 03:02Babban sakataren jam'iyyar "Tunisian Legitimate Movement" ya yi maraba da shirin gwamnatin kasar na maida huldan jakadanci da kasar Siriya.
-
An Kubutarda Bakin Haure 45 Daga Halaka A Bakin Teku A Kasar Tunisia
Dec 31, 2018 11:56Jami'an tsaro na bakin ruwa a kasar Tunisia sun bada labarin kubutar da bakin haure 45 daga halaka a bakin ruwan kasar a jiya Lahadi