-
Nijar Da Rasha Zasu Karfafa Alaka Ta Fuskar Tsaro Da Ci Gaba
Mar 18, 2019 05:29Kasashen Nijar da Rasha sun yunkuri anniyar farfado da huldar dake tsakaninsu da zumar karfafa hulda ta fuskar tsaro da kuma ci gaba.
-
An Fara Binciken Sojojin Burkina Faso kan Laifukan yaki
Mar 17, 2019 09:37Rundunar Sojin Burkina Faso ta kaddamar da bincike kan zargin da kungiyar kare hakkin dan adam ta Human Rights Watch ta yi kan wasu dakarunta, na yiwa wasu fararen hula kisan gilla ba da hakki ba.
-
Moroko: An Yi Taho Mu Gama A Tsakanin Jami'an Tsaro Da Malaman Makarantu Masu Zanga-zanga
Feb 21, 2019 12:21Kamfanin dillancin labarun Faransa ya ce; Da dama daga cikin malaman makarantun masu Zanga-zanga sun jikkata sanadiyyar raunukan da su ka samu daga amfani da karfi na jami'an tsaro
-
Aljeriya: An Yi Zanga-zangar nuna kin amincewa da tsayawa takarar shugaba Butefliqa
Feb 17, 2019 06:38Kungiyoyi daban-daban na kasar Aljeriya sun gudanar da wata Zanga-zanga ta nuna kin amincewa da tsayawa takarar shugabancin Abdulazizi Butafkilqa wanda yake fama da tsufa da rashin lafiya
-
Ministan Tsaron Sudan Ya Gargadi Masu Adawa Da Gwamnati
Feb 05, 2019 11:53Ministan tsaron kasar Sudan ya ce jami'an tsaro ba za su laminta wasu mutane su jefa kasar cikin kaka nike ba
-
Jami'an Yansanda 4 Ne Suka Ji Rauni A Zanga-Zangar Kin Tsarin Jari Hujja A Kasar Faransa.
Feb 03, 2019 19:06Rundunar yansanda na kasar Faransa ta bada sanarwan cewa jami'an yansanda 4 ne suka ji rauni a fafatawa da masu zanga-zangar kin jinin tsarin jari hujja a kasar.
-
Sojojin Sudan Ba Za Su Bari Gwamnati Ta Fadi Ba
Jan 31, 2019 12:13Babban Hafsan Sojan kasar Sudan Kamal Abdul-Ra'uf ya fada a yau alhamis cewa; Ba za su bari kasar ta shiga halin rashin tabbas ba
-
An Sabunta Yarjejeniyar Tsagaita Wuta A Jihohi Biyu Na Sudan
Jan 29, 2019 12:36Shugaban kasar Sudan ya sabunta yarjejjeniyar tsagaita wuta a jahohin Nile Aby da Kurdufan ta kudu.
-
Sudan: Mutane Biyu Sun Rasa Rayukansu A Cigaba Da Zanga-Zangar Kin Jinin Gwamnati
Jan 18, 2019 12:06Rahotanni daga Sudan sun ce mutanen biyu da jami'an tsaro su ka kashe su ne wani karamin yaro da kuma likita
-
Ana Ci Gaba Da Zanga-Zangar Kin Jinin Gwamnati A Kasar Sudan
Jan 18, 2019 06:43Wadanda suka ganewa idanunsu sun bayyana cewa a jiya Alhamis ma masu zanga-zangar kin jinin gwamnatin shugaba Umar Hassan Albashir sun sake fitowa a kan titunan birnin Khartun babban birnin kasar, inda jami'an tsaro suka tarwatsasu da hayaki mai sa hawaye.