-
An Sanya Dokar Ta Bace A Babban Birnin Harare Na Zimbabwe
Sep 11, 2018 19:08Gwamnatin kasar Zimbabwe ta sanya dokar ta bace a Harare babban birnin kasar biyo bayan billar cutar kwalara
-
Za'a Ranatsar Da Shugaban Yan Adawa A Kasar Zimbabwe A Matsayin Shugaban Mutane.
Sep 10, 2018 18:54Jam'iyyar adawa ta Movement For Democratice Change MDC ta kasar Zimbabwe ta bada sanarwan cewa zata rantsar da dan takarar jam'iyyar na shugaban kasa Nelson Chamisa a matsayin shugaban mutane na jeka na yi ka.
-
Mugabe Ya Amince Da Mnangagwa A Matsayin Halastaccen Shugaban Zimbabwe
Sep 08, 2018 10:31Tsohon shugaban kasar Zimbabwe, Robert Mugabe, ya amince da Emmerson Mnangagwa a matsayin halaltaccen shugaban kasar bayan da a baya ya zarge shi da cin amana da juyin mulkin da ya kawo karshen mulkinsa na kusan shekaru 40 a kasar.
-
Sabon Zababben Shugaban Kasar Zimbabwe Ya Yi Rantsuwar Kama Aiki
Aug 26, 2018 19:05Sabon zababben shugaban kasar Zimbabwe Emmerson Mnangagwa ya yi rantsuwar kama aiki tare da jaddada aniyarsa ta samar da sabuwar kasar Zimbabwe.
-
Kotun A Kasar Zimbabwe Ta Tabbatar Ingancin Sakamakon Zaben Shugaban Kasa Da Aka Gudanar A Kasar
Aug 24, 2018 19:02Kotun kundin tsarin mulki a kasar Zimbabwe ta tabbatarwa shugaban Emmerson Mnangagwa nasarar da ya samu a zaben shugaban kasa da aka gudanar a kasar a ranar 30 ga watan Yulin da ya gabata.
-
An Karfafa Matakan Tsaro a Birnin Harare Na Zimbabwe
Aug 23, 2018 11:58Bayan da Babban alkalin kasar Zimbabuwe ya sanar da cewa zai yanke hukunci kan zaben shugaban kasar a gobe juma'a, aka baza jami'an tsaro a birnin harare.
-
Zimbabwe Na Daukar Matakai Na Fuskantar Takunkumin Amurka
Aug 23, 2018 06:40Gwamnatin kasar Zimbabwe tana daukar matakai na fuskantar takunkumin Amurka, ta hanayar yin amfani da arzikin da Allah ya hore mata, da kuma kara fadada mu'amalarta da wasu kasashen.
-
Chamisa Ya Shigar Da Kara Kan Sakamakon Zaben Kasar Zimbabwe
Aug 11, 2018 06:45Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar adawa mafi girma a kasar Zimbabwe Nelson Chamisa ya shigar da kara a gaban kotun kundin tsarin mulkin kasar a jiya Jumma'a inda yake kalubalantar sakamakon zaben shugaban kasar wanda shugaban mai ci ya lashe.
-
Yan Adawa Suna Ci Gaba Da Zanga-Zanga A Birnin Harare Na Kasar Zimbawe.
Aug 09, 2018 06:56Kafafen yada labarai sun bayyana cewa yan adawa a kasar Zimbabwe suna ci gaba da zanga -zangar nuna rashin amincewarsu da sakamalom zaben kasar a cikin yan kwanakin da suka gabat.
-
Rauhani Ya Taya Mgangagwa Murnar Zaben Da Aka Yi Masa
Aug 08, 2018 07:27A jiya Talata ne shugaban na kasar Iran Dr. Hassan Rauhani ya aike wa takwaransa na Zimbabwe, Emmerson Mnangagwa sakon taya murna