-
Amurka Ta Kori 'Yan Somaliya Kimanin 70 Daga Kasar
Mar 12, 2017 02:19Ministan harkokin wajen Somaliya Abdirisak Omar Mohamed, ya tabbatar da cewa, kimanin 'yan kasar guda 70 da aka kora daga Amurka sun isa Mogadishu, babban birnin kasar.
-
Duniya na fuskantar Matsalar Mafi Girma Tun Bayan Yakin duniya na biyu
Mar 11, 2017 15:40Majalisar Dinkin Duniya ta ce da akwai mutane kusan miliyan 20 da su ke bukatuwa da abinci a kasashe Afirka da kuma Yemen.
-
Sojojin Siriya Sun Yi Nasarar Kashe Gungun 'Yan Ta'adda Da Dama
Mar 11, 2017 08:34Sojojin gwamnatin Siriya sun kai hari kan wani gungun 'yan ta'adda a yankin garin Diru-Zur da ke gabashin kasar, inda suka kashe gungun 'yan ta'adda masu yawa.
-
Malaman Musulmi Na Mayar Da Martani Kan Hana Kiran Sallah A Quds
Mar 11, 2017 03:08Malaman musulmi na ci gaba da mayar da martani kan dokar hana kiran salla a birnin Quds da Isra'ila ta kafa, tare da bayyana hakan a matsayin shelanta yaki a kan muslunci.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Zargi Turkiya Da Tafka Laifuka Masu Girma Ayankunan Kurdawar Kasar.
Mar 10, 2017 09:12Sanarwar Majalisar Dinkin Duniyar ta ce Turkiyan ta tilasrtawa Kurdawa fiye da 300,000 yin hijira.
-
Kotun Kundin Tsarin Mulkin Koriya Ta Kudu Ta Sauke Shugabar Kasar Daga Mukaminta
Mar 10, 2017 02:17Kotun kundin tsarin mulkin kasar Koriya ta Kudu ta sanar da sauke shugabar kasar Park Geun-hye daga karagar mulki bayan tsige ta da 'yan majalisar kasar suka yi saboda saboda matsalar rashawa da cin hanci.
-
Sudan Ta Kirayi Jakadan Amurka Don Nuna Rashin Amincewa Da Dokar Hana 'Yan Kasar Shiga Amurka
Mar 10, 2017 02:16Ma'aikatar harkokin wajen kasar Sudan ta kirayi babban jami'in diplomasiyyar Amurka a kasar don nuna rashin jin dadinta da umurnin da shugaban Amurkan Donald Trump ya sanya wa hannu na hana 'yan wasu kasashe shida na musulmi shiga Amurkan ciki kuwa har da kasar ta Sudan.
-
Musulmin Amurka Ba Su Amince Da Sabuwar Dokar Trump Ba
Mar 09, 2017 13:23Babbar cibiyar msuulmin kasar Amurka ba ta amince da sabuwar dokar Donald Trump ta nuna kyama ga musulmi ba.
-
Cibiyar Fatawa A Masar Ta Mayar Wa Geert Wilders Da Martani
Mar 09, 2017 13:23Cibiyar da ke bayar da fatawoyin muslunci a kasar Masar ta mayar da kakkausan martani a kan kalaman batunci da dan majalisar dokokin Holland Geert Wilders ya yi.
-
Gobara Ta Lashe Rayukan Yara Marassa Galihu Fiye Da 20 A Kasar Guatemala
Mar 09, 2017 02:55Tashin gobara a gidan kula da tarbiyyan yara marassa galihu a kasar Guatemala ya lashe rayukan yara akalla 21 tare da jikkatan wasu fiye da 40 na daban a jiya Laraba.